• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Sunday, June 15, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Abin da ya sa jaruman Kannywood na yanzu ba su yin ƙarko – Auwalu West

by DAGA MUKHTAR YAKUBU
August 5, 2022
in Labarai
2
Auwalu Isa West

Auwalu Isa West

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

FITACCEN jarumin Kannywood, Auwalu Isa (West), ya bayyana dalilin da ya ‘yan wasan fim na yanzu ba su daɗewa a tashe, da sun fito an san su sai a ji su shiru.

A cewar sa, jaruman da ake da su yanzu ba su girmama na gaba da su, kuma hakan ne ya sa ba su da wani tasiri.

A tattaunawar da ya yi da mujallar Fim dangane da yadda harkar fim ta ke a da da kuma yanzu, West ya ce: “A gaskiya yanzu jarumai mazan su da matan su ba kamar yadda mu ka yi a baya ba ne, lokacin da mu ka shigo harkar.

“A wancan lokacin duk wani babba ana yi masa biyayya, kuma ana tsayawa a koyi aikin sosai don a ƙware, wanda a yanzu ba haka ba ne.

“A yanzu duk wanda ya zo so ya ke lokaci kaɗan ya yi suna, duniya ta san da shi. Kuma a irin wannan sai ka ga ko da an yi sunan na lokaci kaɗan ne, ka ji an daina maganar mutum.

“Amma mu na baya da mu ka tsaya mu ka sha wahala mu ka yi aikin har yanzu fuskar mu ba a manta da ita ba. Yanzu sai ka ga jarumi ya yi finafinai da yawa, ya yi waƙoƙi, amma ba a san shi ba, sai ka ga ma idan zai je wani wajen sai ya neme mu mun shige masa gaba, don ba a san shi ba.”

Auwalu Isa West: Mu girmama manyan mu

Jarumin ya ƙara da cewa: “Ƙoƙarin a yi suna cikin sauri ne duk ya sa jaruman yanzu ba su da daraja, kuma ba sa yin dogon zamani. Amma mu da yake mun tsaya an koya mana  kuma mun san darajar manyan mu, shi ya sa mu ka kawo yanzu ana damawa da mu.

“Kuma alhamdu lillahi a yanzu harkar fim ta zama rufin asiri a gare ni, don ita ce ta fito da ni duniya ta san ni har na samu abin da na samu da har ma wasu su ke samu daga waje na.”

West ya yi kira ga ‘yan fim da “su sani lokaci ya yi da za mu haɗa kai da kuma girmama manyan mu, saboda mu ceto masana’antar daga yanayin da ta ke ciki a yanzu.”

Loading

Tags: Auwalu Isa WestgirmamawajarumaijarumiKannywood
Previous Post

Abin da ya bambanta ‘Rumfar Mai Shayi’ da sauran finafinan Kannywood – darakta Nasiru B. Muhammad

Next Post

Hassada da kutungwilar jami’in gwamnatin Kano ta sa na ja baya da Kannywood – Sani Rainbow

Related Posts

Wani maigida na ya ce wahalar banza nake yi a kan Yerima Shettima, inji Hussaini Danko
Labarai

Wani maigida na ya ce wahalar banza nake yi a kan Yerima Shettima, inji Hussaini Danko

June 13, 2025
Jarumin Kannywood, Abdul M. Shareef zai auri jaruma Maryam Malika
Labarai

Jarumin Kannywood, Abdul M. Shareef zai auri jaruma Maryam Malika

June 12, 2025
Hukumar Tace Finafinai ta Kano ta yaba wa ɗakunan taruka bisa bin doka da oda lokacin bukukuwan Sallah
Labarai

Hukumar Tace Finafinai ta Kano ta yaba wa ɗakunan taruka bisa bin doka da oda lokacin bukukuwan Sallah

June 12, 2025
Rahama Sadau ta raba barka da Sallah ga ‘yan fim na Kaduna
Labarai

Rahama Sadau ta raba barka da Sallah ga ‘yan fim na Kaduna

June 11, 2025
‘Aure tsakanin jaruman Kannywood, Mansurah da Momoh’: Yadda lamarin yake
Labarai

‘Aure tsakanin jaruman Kannywood, Mansurah da Momoh’: Yadda lamarin yake

June 11, 2025
An naɗa Shehu Hassan Kano shugaban riƙo na MOPPAN
Labarai

An naɗa Shehu Hassan Kano shugaban riƙo na MOPPAN

June 3, 2025
Next Post
Alhaji Sani Rainbow

Hassada da kutungwilar jami'in gwamnatin Kano ta sa na ja baya da Kannywood - Sani Rainbow

Comments 2

  1. Pingback: Abin da ya sa jaruman Kannywood na yanzu ba su yin ƙarko – Auwalu West - HausalLoaded.Com
  2. Pingback: Abin da ya sa jaruman Kannywood na yanzu ba su yin ƙarko – Auwalu West > ArewaStudio.Com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!