• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Sunday, June 15, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result

  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

An naɗa Shehu Hassan Kano shugaban riƙo na MOPPAN

* Sakamakon rasuwar Cashman

by ALI KANO
June 3, 2025
in Labarai
0
An naɗa Shehu Hassan Kano shugaban riƙo na MOPPAN

Daga hagu: Alhaji Makama Sani Mu'azu yana miƙa wa Alhaji Shehu Hassan Kano takardar naɗin sa a matsayin sabon shugaban riƙo na ƙasa na MOPPAN

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

Kwamitin Amintattu ta Haɗaɗɗiyar Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ya Nijeriya (MOPPAN) ta naɗa fitaccen jarumi Shehu Hassan Kano a matsayin Shugaban Riƙo na ƙasa na ƙungiyar.

Kafin naɗin nasa, shi ne Mataimakin Shugaban ƙungiyar na ƙasa a shiyyar Arewa-maso-yamma.

Shugaban kwamitin , Alhaji Sani Mu’azu Makama, shi ne ya bayyana haka a cikin wata sanarwa da ya rattaba wa hannu a yau.

Alhaji Sani ya ce an naɗa Shehu wannan muƙami ne saboda rasuwar Shugaban MOPPAN na Ƙasa, Alhaji Umar Maikuɗi Cashman, da ta faru kwanan nan.

Ya ce kwamitin  amintattun ya zaɓi kuma ya amince da naɗin Alhaji Shehu Hassan Kano domin riƙe wannan muhimmin muƙami.

Ya ce: “Alhaji Shehu Hassan Kano, wanda tsohon jarumi ne a wannan masana’anta, yana da ɗimbin sani da makamar shugabanci da zai yi amfani da su a wannan muƙami.

“Kwamitin Amintattun yana da cikakken tabbacin cewa wannan naɗi zai samar da daidaito tare da ɗorewar harkokin ƙungiyar a daidai wannan lokaci na rashin da aka yi.

“Muna da ɗimbin fatan alheri a shugabancin sa da hangen nesan sa wajen tafiyar da harkokin MOPPAN.”

Loading

Previous Post

MOPPAN ta ba gwamnan Kebbi lambar yabo a madadin ‘yan fim

Next Post

Gwamnatin Tarayya za ta tallafa wa yekuwar rigakafin cutar ƙyandar Jamus

Related Posts

Wani maigida na ya ce wahalar banza nake yi a kan Yerima Shettima, inji Hussaini Danko
Labarai

Wani maigida na ya ce wahalar banza nake yi a kan Yerima Shettima, inji Hussaini Danko

June 13, 2025
Jarumin Kannywood, Abdul M. Shareef zai auri jaruma Maryam Malika
Labarai

Jarumin Kannywood, Abdul M. Shareef zai auri jaruma Maryam Malika

June 12, 2025
Hukumar Tace Finafinai ta Kano ta yaba wa ɗakunan taruka bisa bin doka da oda lokacin bukukuwan Sallah
Labarai

Hukumar Tace Finafinai ta Kano ta yaba wa ɗakunan taruka bisa bin doka da oda lokacin bukukuwan Sallah

June 12, 2025
Rahama Sadau ta raba barka da Sallah ga ‘yan fim na Kaduna
Labarai

Rahama Sadau ta raba barka da Sallah ga ‘yan fim na Kaduna

June 11, 2025
‘Aure tsakanin jaruman Kannywood, Mansurah da Momoh’: Yadda lamarin yake
Labarai

‘Aure tsakanin jaruman Kannywood, Mansurah da Momoh’: Yadda lamarin yake

June 11, 2025
MOPPAN ta ba gwamnan Kebbi lambar yabo a madadin ‘yan fim
Labarai

MOPPAN ta ba gwamnan Kebbi lambar yabo a madadin ‘yan fim

June 2, 2025
Next Post
Gwamnatin Tarayya za ta tallafa wa yekuwar rigakafin cutar ƙyandar Jamus

Gwamnatin Tarayya za ta tallafa wa yekuwar rigakafin cutar ƙyandar Jamus

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!