Furodusan Kannywood, Abubakar Galadima ya zama jakaden garin sinadarin girki na Zahir Spice Curry
FITACCEN furodusa a Kannywood, Malam Abubakar Galadima, ya bayyana cewa naɗa shi jakaden garin sinadarin girki na Zahir Spice Curry...
FITACCEN furodusa a Kannywood, Malam Abubakar Galadima, ya bayyana cewa naɗa shi jakaden garin sinadarin girki na Zahir Spice Curry...
MAWAƘI a Kannywood, Malam Hussaini Danko, wanda a yanzu ake kiran shi da Shatan Jarma, ya bayyana irin farin cikin...
MINISTAN Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ce Gwamnatin Tarayya tana ɗaukar manyan matakai domin farfaɗo...
ƘARSHEN tika-tika, tik! Jaruman Kannywood, Abdul'azeez Muhammad Shareef, wanda aka fi sani da Abdul M. Shareef, da Maryam Muhammad Ƙaura,...
HUKUMAR Tace Finafinai da Ɗab'i ta Jihar ta bayyana jin daɗin ta bisa yadda ɗakunan tarurruka da gidajen wasanni suke...
SHAHARARRIYAR jaruma a Kannywood da Nollywood, Hajiya Rahama Sadau, ta saka murmushi da annashuwa a fuskokin jaruman Jihar Kaduna. A...
A YAMMACIN jiya Talata soshiyal midiya ta ɗauka ta ko’ina cewa tsohuwar jaruma a Kannywood Mansurah Isah da jarumi Aminu...
GWAMNATIN Tarayya ta yi alƙawarin tallafa wa kamfen na ƙasa da za a gudanar don yi wa yara rigakafi daga...
Kwamitin Amintattu ta Haɗaɗɗiyar Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ya Nijeriya (MOPPAN) ta naɗa fitaccen jarumi Shehu Hassan Kano a matsayin...
HAƊAƊƊIYAR Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN) tare da haɗin gwiwar reshen ta na Jihar Kebbi, ta karrama gwamnan...
© 2024 Mujallar Fim