• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, May 20, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result

  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

‘Dakan ɗaka…’: Kanawa sun lashe gasar rubutu ta Hukumar Tace Finafinai

by MUKHTAR YAKUBU
December 20, 2024
in Marubuta
0
‘Dakan ɗaka…’: Kanawa sun lashe gasar rubutu ta Hukumar Tace Finafinai

Daga hagu: Ɗanladi Z. Haruna, Hauwa Shehu, da Zubairu Balannaji

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

HUKUMAR Tace Finafinai ta Jihar Kano ta bayyana sunayen mutane uku a matsayin waɗanda suka yi nasara a gasar ƙirƙirarren labari da hukumar ta saka.

Waɗanda suka lashe gasar su ne Ɗanladi Z. Haruna da labarin sa, ‘Gadon Gida Sai Da Horo’, Hauwa Shehu da labarin ta, ‘Bahaushe Mai Arziki Ne’, da Zubairu Musa Ballannaji da labarin sa, ‘Bahaushiyar Al’ada.’

Hukumar ta bayyana 31 ga Disamba, 2024 a matsayin ranar da za ta karrama waɗanda suka yi nasara tare da ba su kyaututtuka a Gidan Mambayya da ke Gwammaja, Kano.

Sai dai wasu marubutan sun yi ƙorafin cewa dukkan zakaru uku na gasar ‘yan Kano ne.

Wata marubuciya da ta shiga gasar daga Jihar Kaduna ta faɗa wa mujallar Fim cewa, “Ni tun da na ga jerin sunayen gwaraza  goma sha biyar da aka fitar waɗanda daga cikin su za a zaɓi uku a matsayin zakaru, na ce lallai akwai wata a ƙasa! Kusan dukkan su ‘yan Kano ne, sai wasu tsirarun mata, ɗaya daga ƙasar Nijar, sai wata daga Kaduna da wata daga Jos. An dai tuwo-na-mai-na kawai, ko in ce dakan ɗaka shiƙar ɗaka.”

Fitaccen marubuci, Malam Ado Ahmad Gidan Dabino, shi ne shugaban kwamitin alƙalan gasar.

Loading

Tags: Danladi Z Harunagasar rubutuHauwa ShehuHukumar Tace Finafimai ta Jihar KanoZubairu Musa Balannaji
Previous Post

Ministan Yaɗa Labarai ya ƙaddamar da ginin Radio House da aka gyara, tare da alƙawarin ƙarin gyare-gyare

Next Post

Ministan Yaɗa Labarai ya yaba da tsarin Tinubu kan raya albarkatun kiwo da samar da abinci

Related Posts

Taron Ranar Marubuta Hausa ta Duniya: Sanarwar Bayan Taro
Marubuta

Taron Ranar Marubuta Hausa ta Duniya: Sanarwar Bayan Taro

January 10, 2026
Taron Ranar Marubutan Hausa ta Duniya ya gabato, shirye-shirye sun kankama
Marubuta

Taron Ranar Marubutan Hausa ta Duniya ya gabato, shirye-shirye sun kankama

December 25, 2025
‎Sanata Shehu Sani ya ba gwarazan gasar Hikayata kyautar miliyan ɗaya a taron liyafa
Marubuta

‎Sanata Shehu Sani ya ba gwarazan gasar Hikayata kyautar miliyan ɗaya a taron liyafa

December 25, 2025
Ban san farin ciki yana hana barci ba sai da aka ce ni ce ta ɗaya a gasar Hikayata – Fadila Lamiɗo
Marubuta

Ban san farin ciki yana hana barci ba sai da aka ce ni ce ta ɗaya a gasar Hikayata – Fadila Lamiɗo

December 24, 2025
Buri na shi ne saƙonnin da suke cikin rubutu na su zama masu tasiri ga al’umma – Hauwa Shehu
Marubuta

Buri na shi ne saƙonnin da suke cikin rubutu na su zama masu tasiri ga al’umma – Hauwa Shehu

December 19, 2025
Gidauniya ta ƙaddamar da littattafai biyu domin inganta rayuwar mata
Marubuta

Gidauniya ta ƙaddamar da littattafai biyu domin inganta rayuwar mata

December 8, 2025
Next Post
Ministan Yaɗa Labarai ya yaba da tsarin Tinubu kan raya albarkatun kiwo da samar da abinci

Ministan Yaɗa Labarai ya yaba da tsarin Tinubu kan raya albarkatun kiwo da samar da abinci

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!