• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Sunday, June 15, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Gobe za a zaɓi sabbin shugabannin MOPPAN na Kaduna

by DAGA ABBA MUHAMMAD
November 26, 2021
in Labarai
0
Hajiya Fatima Lamaj da Alhaji Hamisu Jibrin Goma, 'yan takarar shugabancin MOPPAN a Kaduna

Hajiya Fatima Lamaj da Alhaji Hamisu Jibrin Goma, 'yan takarar shugabancin MOPPAN a Kaduna

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

A GOBE Asabar, 27 ga Nuwamba, 2021 Haɗaɗɗiyar Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN), reshen Jihar Kaduna, za ta gudanar da zaɓen shugabannin ta.

A wata sanarwa da sakataren kwamitin zaɓen, Malam Rabi’u Koli, ya fitar a yau, ya ce, “Mu na sanar da dukkan membobi na MOPPAN na Kaduna da ƙungiyoyin fim na Kaduna cewa gobe da ƙarfe 10:00 na safe za a gudanar da ‘congress’, zaɓe da kuma yaɗa manufofi ‘yan takara kafin zaɓen.

“Za a gudanar da wannan zaɓe a ɗakin taro mai suna ‘Media Centre’ da ke Independence Way, Kaduna.

“Dukkan ‘yan takara za su halarci wurin zaɓen. Jami’an tsaron Jihar Kaduna, Hukumar Al’adu ta Jihar Kaduna, Hukumar Tace Finafinai ta Jihar Kaduna, da hukumar alƙalai.”

Haka nan kuma kwamitin zaɓen ya sanar da cewa dukkan waɗanda za su gudanar da wannan zaɓen daga kowace ƙungiya, kama daga ƙungiyar furodusoshi, daraktoci, ‘yan wasa, masu ɗaukar hoton bidiyo, editoci da sauran su kowa zai biya N1,000 na harajin shekara-shekara da ya kamata a ce ana biya, amma an ɗauki tsawon lokaci babu wanda ya ke biyan wannan haraji. 

Malam Muhammad Rabi’u Koli, Sakataren kwamitin zaɓen MOPPAN na Jihar Kaduna

A gobe kafin masu kaɗa ƙuri’a su shiga ɗakin zaɓen kowa sai ya bada nasa harajin, amma an yafe wa kowa na shekarun baya da su biya ba.

Masu takarar zama shugaban ƙungiyar su ne Hajiya Fatima Ibrahim (Lamaj) wadda ta sauka kwanan nan bayan ta cika wa’adin farko na shekara huɗu, da kuma Alhaji Hamisu Jibrin Goma.

Tuni dai ‘yan takarar shugaban da na sauran muƙamai su ka jima su na yaƙin neman zaɓe a cikin membobin ƙungiyar.

Loading

Tags: Alhaji Jibrin GomaHadaddiyar Kungiyar Masu Shirya Finafinai ta NijeriyaHajiya Fatima Ibrahim (Lamaj)hausa filmsJihar KadunaKannywoodMOPPANRabi’u Kolizabe
Previous Post

Aishatu Musa Dalil, ‘yar shekara 18, ta lashe gasar rubutu ta ‘Hikayata’ ta 2021

Next Post

Za a bayyana gwarzuwar gasar rubutu ta ‘Hikayata’ ta 2021 a daren yau

Related Posts

Wani maigida na ya ce wahalar banza nake yi a kan Yerima Shettima, inji Hussaini Danko
Labarai

Wani maigida na ya ce wahalar banza nake yi a kan Yerima Shettima, inji Hussaini Danko

June 13, 2025
Jarumin Kannywood, Abdul M. Shareef zai auri jaruma Maryam Malika
Labarai

Jarumin Kannywood, Abdul M. Shareef zai auri jaruma Maryam Malika

June 12, 2025
Hukumar Tace Finafinai ta Kano ta yaba wa ɗakunan taruka bisa bin doka da oda lokacin bukukuwan Sallah
Labarai

Hukumar Tace Finafinai ta Kano ta yaba wa ɗakunan taruka bisa bin doka da oda lokacin bukukuwan Sallah

June 12, 2025
Rahama Sadau ta raba barka da Sallah ga ‘yan fim na Kaduna
Labarai

Rahama Sadau ta raba barka da Sallah ga ‘yan fim na Kaduna

June 11, 2025
‘Aure tsakanin jaruman Kannywood, Mansurah da Momoh’: Yadda lamarin yake
Labarai

‘Aure tsakanin jaruman Kannywood, Mansurah da Momoh’: Yadda lamarin yake

June 11, 2025
An naɗa Shehu Hassan Kano shugaban riƙo na MOPPAN
Labarai

An naɗa Shehu Hassan Kano shugaban riƙo na MOPPAN

June 3, 2025
Next Post
Zakarun gasar 'Hikayata' ta 2021. Hagu zuwa dama: Nana Aicha Hamissou Abdoulaye, Aishatu Musa Dalil da Zulaihat Alhassan

Za a bayyana gwarzuwar gasar rubutu ta 'Hikayata' ta 2021 a daren yau

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!