• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, June 17, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Gwamnati da kafafen yaɗa labarai abokan hulɗa ne, ba na adawa ba, inji Minista

by WAKILIN MU
October 31, 2024
in Nijeriya
0
Gwamnati da kafafen yaɗa labarai abokan hulɗa ne, ba na adawa ba, inji Minista

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, tare da maziyarta daga The Guardian

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, tare da maziyarta daga The Guardian

MINISTAN Yaɗa Labarai da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya jaddada cewa gwamnati da kafafen yaɗa labarai abokan hulɗa ne wajen gina ƙasa, ba ‘yan adawa ba, duk da saɓanin da ake samu a wasu lokuta.

Ya bayyana haka ne a yayin ziyarar ban-girma da tawagar gudanarwar kamfanin jaridun The Guardian suka kai ofishin sa ranar Alhamis.

“Ban yi imani da cewa gwamnati da ‘yan jarida ‘yan adawa ne ba, a’a, abokan hulɗa ne a cikin wannan aiki mai wuyar gaske na gina ƙasa, aikin da ke zuwa da mabanbantan ra’ayoyi da hanyoyi daban-daban,” inji Idris.

Ya bayyana irin rawar da kafafen yaɗa labarai ke takawa a matsayin masu sa ido kan al’umma, inda ya jaddada aikinsu na tabbatar da dimokiraɗiyyar Nijeriya, zaman lafiya, da haɗin kai, waɗanda ke da muhimmanci ga martabar ƙasar a duniya.

Ministan ya kuma amince da The Guardian a matsayin babbar kafar yaɗa labarai, wanda tarihi ya danganta da gwagwarmayar dimokiraɗiyyar Nijeriya da yaƙi da mulkin soja.

Ya buƙaci jaridar da ta ci gaba da jajircewar ta kan manufofin dimokiraɗiyya da kuma yin watsi da duk wani tasiri da zai kawo barazana ga zaman lafiyar ƙasa.

Idris ya kuma bayyana cewa gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta mayar da hankali ne kan kawo sauyi a fannin zamantakewa da tattalin arzikin Nijeriya.

Da yake mayar da martani, Babban Jami’in The Guardian, Toke Ibru, ya tabbatar da aniyar ƙungiyar na inganta haɗin kai, zaman lafiya, da tsaro, tare da bayyana rawar da take takawa a matsayin babbar murya a ci gaban dimokuraɗiyyar Nijeriya.

Sauran waɗanda suka halarci taron sun haɗa da Muƙaddashin Babban Sakatare na Ma’aikatar Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Misis Comfort Ajiboye, tare da wasu manyan jami’an gudanarwar The Guardian, da suka haɗa da Martins Oloja, Dr. Oluwafemi Adekoya, da Chuks. Nwanne.

Loading

Tags: dimokiraɗiyyaMohammed IdrisThe Guardianziyara
Previous Post

Ministan Yaɗa Labarai na so kafafen yaɗa labarai su jajirce wajen kare dimokiraɗiyya

Next Post

Jarumi Ali Dawayya ya shirya taron buɗe sabon gidan abincin sa

Related Posts

Nijeriya tana kan hanyar farfaɗowar tattalin arziki da dawo da martabar ƙasa — Minista
Nijeriya

Nijeriya tana kan hanyar farfaɗowar tattalin arziki da dawo da martabar ƙasa — Minista

June 13, 2025
Gwamnatin Tarayya za ta tallafa wa yekuwar rigakafin cutar ƙyandar Jamus
Nijeriya

Gwamnatin Tarayya za ta tallafa wa yekuwar rigakafin cutar ƙyandar Jamus

June 4, 2025
Tinubu ya tura wakilai zuwa Neja kan ambaliyar Mokwa da ta halaka sama da mutum 150
Nijeriya

Tinubu ya tura wakilai zuwa Neja kan ambaliyar Mokwa da ta halaka sama da mutum 150

May 31, 2025
Gwamnatin Nijeriya ta goyi bayan amfani da Ƙirƙirarrar Basira cikin ɗa’a a aikin jarida – Idris
Nijeriya

Gwamnatin Tarayya ta yi ta’aziyyar mutanen da suka rasu a ambaliyar garin Mokwa

May 30, 2025
Babu wasu masu juya Tinubu ta bayan fage – Idris
Nijeriya

Babu wasu masu juya Tinubu ta bayan fage – Idris

May 25, 2025
Shirye-shiryen Shugaba Tinubu Suna Buɗe Hanyar Farfaɗowar Tattalin Arzikin Nijeriya – Idris
Nijeriya

Shirye-shiryen Shugaba Tinubu Suna Buɗe Hanyar Farfaɗowar Tattalin Arzikin Nijeriya – Idris

May 20, 2025
Next Post
Jarumi Ali Dawayya ya shirya taron buɗe sabon gidan abincin sa

Jarumi Ali Dawayya ya shirya taron buɗe sabon gidan abincin sa

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!