• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Sunday, June 15, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Gwamnati ta hana sayar da finafinai fassarar Indiya a Kano

by DAGA MUKHTAR YAKUBU
August 8, 2023
in Labarai
0
Alhaji Abba El-Mustapha

Alhaji Abba El-Mustapha

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

HUKUMAR Tace Finafinai ta Jihar Kano ta dakatar da sayar da finafinai fassarar Indiya da ma sauran duk wani fim da aka fassara shi daga wani yare zuwa Hausa a dukkan faɗin jihar.

Shugaban hukumar, Alhaji Abba El-Mustapha, shi ne ya bayyana hakan a lokacin tattaunawar sa da mujallar Fim.

El-Mustapha ya ce: “Duba da yadda yanayin fassarar da ake yi da kuma tsarin finafinan mu ka ga ya zama dole a dakatar da sakin su har zuwa lokacin da za a yi gyara a kan tsarin da kuma samar da hanyar da ya kamata a fitar da shi.”

Ya ƙara da cewa, “Mu mutanen Jihar Kano mu na da tsari da kuma tarbiyya, don haka dole mu kula da abin da za a shigo mana da shi don ya zama bai yi barazana ga tarbiyyar mutanen jihar mu ba. Don haka mun kira masu gudanar da harkar fassara da kuma sayarwa domin mu ba su tsare-tsaren mu wanda za su tafi a kan su, sannan mu ji matsalolin su don mu ga ta ina za mu samar musu da maslaha. 

“Amma dai irin waɗannan finafinai fassarar Indiya da sauran su, ba za mu bari a ci gaba da tafiya a yanayin da ake ba. Za mu kawo gyara da kuma tsari domin tsaftace finafinan da jama’ar mu za su kalla ko namu na gida ko na waje. 

“Don haka mu na kira ga masu yin harkar da su sani mu gyara mu ka zo; duk wanda ya ke son gyara ya zo mu tafi tare, wanda kuma ba ya son gyara, to da man na faɗa tun a baya ya fita ya bar cikin mu.”

Mun tambayi shugaban kungiyar masu fassarar finafinan Indaya da kuma sayar da su na Jihar Kano, Auwal Badi, a kan ko ya su ka ji da wannan sanarwar?

Sai ya ce: “To lallai mun samu wannan sanarwar, kuma an aiko mana, a yanzu mun san halin da ake ciki. Kuma mu na goyon bayan wannan doka. Kamar yadda hukumar ta ce za ta yi gyara ne, to mu na goyon bayan duk wani gyara da zai kawo mana cigaba a harkar kasuwancin mu. 

“Don haka za mu bai wa Hukumar Tace Finafinai dukkan goyon bayan bayan da ta ke buƙata domin samun nasara a Jihar Kano.”

Loading

Previous Post

Za mu haɗa hannu da Ma’aikatar Shari’a don ladaftar da ‘yan Kannywood masu karya doka, inji El-Mustapha

Next Post

Gwamnan Kano ya ba ‘yan Kannywood Sunusi Oscar, Maryam Jankunne da Tijjani Gandu matsayi a gwamnatin sa

Related Posts

Wani maigida na ya ce wahalar banza nake yi a kan Yerima Shettima, inji Hussaini Danko
Labarai

Wani maigida na ya ce wahalar banza nake yi a kan Yerima Shettima, inji Hussaini Danko

June 13, 2025
Jarumin Kannywood, Abdul M. Shareef zai auri jaruma Maryam Malika
Labarai

Jarumin Kannywood, Abdul M. Shareef zai auri jaruma Maryam Malika

June 12, 2025
Hukumar Tace Finafinai ta Kano ta yaba wa ɗakunan taruka bisa bin doka da oda lokacin bukukuwan Sallah
Labarai

Hukumar Tace Finafinai ta Kano ta yaba wa ɗakunan taruka bisa bin doka da oda lokacin bukukuwan Sallah

June 12, 2025
Rahama Sadau ta raba barka da Sallah ga ‘yan fim na Kaduna
Labarai

Rahama Sadau ta raba barka da Sallah ga ‘yan fim na Kaduna

June 11, 2025
‘Aure tsakanin jaruman Kannywood, Mansurah da Momoh’: Yadda lamarin yake
Labarai

‘Aure tsakanin jaruman Kannywood, Mansurah da Momoh’: Yadda lamarin yake

June 11, 2025
An naɗa Shehu Hassan Kano shugaban riƙo na MOPPAN
Labarai

An naɗa Shehu Hassan Kano shugaban riƙo na MOPPAN

June 3, 2025
Next Post
Daga hagu: Maryam Abubakar (Jankunne), Sanusi Gandu, da Sanusi Oscar 442

Gwamnan Kano ya ba 'yan Kannywood Sunusi Oscar, Maryam Jankunne da Tijjani Gandu matsayi a gwamnatin sa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!