• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, May 20, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Ibrahim Deezell ne ya ɗauke ni tsirara, inji Maryam Booth

by DAGA IRO MAMMAN
February 8, 2020
in Labarai
0
Maryam Booth ta ce ta sha ba Dreezeel kuɗi don ta tsare mutuncin ta

Maryam Booth ta ce ta sha ba Dreezeel kuɗi don ta tsare mutuncin ta

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram
*ZA MU JE KOTU, INJI TA
 
MARYAM Booth ta ƙaryata mawaƙin hip-hop Ibrahim Rufa’i Balarabe, wanda aka fi sani da Deezell, a kan iƙirarin da ya yi a yau cewa ba ya da hannu wajen yaɗuwar bidiyon tsiraicin ta.
 
A jiya ne bidiyon mai tsawon sakan biyu ya ɓulla a soshiyal midiya inda aka ga fitacciyar jarumar ta Kannywood tsirara zigidir a wani ɗaki.
 
A yau kuma sai wasu kafafen soshiyal midiya su ka ambaci Deezell a matsayin wanda ya saki bidiyon don ya tozarta ta bayan soyayyar su ta rushe.
 
Nan da nan Deezell ya ƙaryata zargin a wata sanarwa da ya bayar a Twitter da Instagram.
 
To amma Maryam ta ƙaryata shi a cikin daren nan, ta ce ba shakka shi ne ya ɗauki bidiy ce ba shakka shi ne ya ɗauki bidiyon ta a lokacin da ta ke ƙoƙarin saka tufafi.
 
A cikin sanarwar da ta bayar a karon farko kan wannan badaƙala, wadda ta saka a shafukan ta na soshiyal midiya, Maryam Booth ta ce: “Ina sane da abubuwan da ke wanzuwa yanzu da kuma surutan da ake yi a kafafen yaɗa labarai game da wani bidiyo da aka ce ni ce, aka yaɗa a kafofi da dama na soshiyal midiya, kuma dubban mutane su ka kalla.
 
“Da farko, na yi niyyar in yi shiru har sai jami’an tsaro sun kammala nazarin su da binciken su.
 
“Maganar da wani mutum mai suna Ibrahim Ahmad Rufa’i, wanda aka fi sani da sunan Deezell, ya yi, ita ta saka ni tilas in ce wani abu. 
 
Ibrahim Deezell
“A matsayi na na ‘ya mace, ‘yar wasa kuma wadda wasu ke kwaikwayo da ita, ba zan bari a shashantar da wannan maganar b
 
“A gaskiya, ina so in bayyana cewa shi wannan mutum (Ibrahim Ahmad Rufa’i) ya sha yi mani barazanar cewa zai saki bidiyon idan ban ba shi kuɗi ba.
 
“A matsayi na na ‘ya mace, jarumar fim kuma wadda miliyoyin mutane ke koyi da ita, na yi ta ƙoƙarin na kare mutunci na ta kowace hanya da zan iya, amma kawai ba tare da sani na ba sai wannan bidiyo da ya shekara uku da ɗauka ya ɓullo.
 
“A yanayi irin wannan, tilas mutum ya tsaya ya yi karatun ta-nutsu kafin ya ce komai, amma gaskiya ne cewa Deezell tsohon saurayi na ne wanda kuma shi ne ya ɗauki hoton bidiyo na a lokacin da na ke saka kaya.
 
“A yanzu ina ta faman tuntuɓar abokan shawara ta don samun hanyar ɗaukar matakin shari’a da ya dace kan dukkan wanda ke da hannu cikin al’amarin sakin wannan bidiyo.
 
“Ina godiya ga iyaye na da ‘yan’uwa na da ƙawaye na da abokai na, da kuma musamman masoya na, saboda yadda su ka nuna tausayawa a gare ne a wannan mawuyacin hali. Na gode maku baki ɗaya.
 
Maryam Booth
8/2/2020″

Loading

Previous Post

Ba ni ne na saki bidiyon tsiraicin Maryam Booth ba, inji mawaƙi Deezell

Next Post

Cewar Deezell: Zan maka Maryam Booth a kotu

Related Posts

Rasuwar dattijon Kannywood, Nura Shareef, ta girgiza ‘yan fim
Labarai

Rasuwar dattijon Kannywood, Nura Shareef, ta girgiza ‘yan fim

February 22, 2026
Daraktar fim ta ƙi karɓar awad saboda kisan gillar da Isra’ila take yi a Gaza
Labarai

Daraktar fim ta ƙi karɓar awad saboda kisan gillar da Isra’ila take yi a Gaza

February 21, 2026
Fitaccen furodusa Kunle Afolayan ya yi haɗin gwiwa da Jamhuriyar Benin kan shirya finafinai
Labarai

Fitaccen furodusa Kunle Afolayan ya yi haɗin gwiwa da Jamhuriyar Benin kan shirya finafinai

February 19, 2026
An naɗa Farfesa Tengya matsayin sabon shugaban Cibiyar Koyon Finafinai ta Ƙasa
Labarai

An naɗa Farfesa Tengya matsayin sabon shugaban Cibiyar Koyon Finafinai ta Ƙasa

February 15, 2026
Alƙali ya ci Samha Inuwa tara ko ta je kurkuku wata 6
Labarai

Alƙali ya ci Samha Inuwa tara ko ta je kurkuku wata 6

February 13, 2026
Hukumar EFCC ta kama jarumar Kannywood, Samha Inuwa, saboda goge majina da takardun naira
Labarai

Hukumar EFCC ta kama jarumar Kannywood, Samha Inuwa, saboda goge majina da takardun naira

February 3, 2026
Next Post
Maryam Booth da Ibrahim Deezell

Cewar Deezell: Zan maka Maryam Booth a kotu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!