• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Monday, May 18, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Jarumin Kannywood, Abdulwahab Awarwasa, ya rasu bayan doguwar jinya

by DAGA MUKHTAR YAKUBU
January 23, 2023
in Labarai
3
Marigayi Abdulwahab Awarwasa

Marigayi Abdulwahab Awarwasa

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

DA yammacin wannan rana ta Litinin, 23 ga Janairu, 2023 Allah ya yi wa jarumi kuma furodusa a Kannywood, Abdulwahab Awarwasa, rasuwa. 

Ya yi rasu a garin Jos bayan ya sha fama da rashin lafiya.

Awarwasa, wanda ɗan asalin unguwar Fagge ne cikin birnin Kano, ya daɗe ana damawa da shi a harkar fim inda ya ke fitowa a matsayin ɗan daba. Ya na daga cikin yaran Ali Nuhu. 

Furodusa ne da ya sha shirya finafinai tsawon lokaci.

Awarwasa a cikin wani fim

Wata majiya ta kurkusa da shi ta shaida wa mujallar Fim cewa rashin lafiyar tasa ta ɗan jima, domin bayan ya sha jinya a Kano sai daga baya wani maigidan sa ya ɗauke shi zuwa Jos don yi masa magani, ashe ƙarshen tafiyar kenan.

Marigayin magidanci ne wanda ya ke da mata ɗaya da ‘ya’ya uku.

Ana sa ran zuwa gobe za a kawo gawar sa Kano domin yi masa jana’iza.

Mutuwar sa ta girgiza Kannywood, inda ake ci gaba da baza hotunan sa tare da addu’ar Allah ya jiƙan sa da rahama.

Loading

Tags: Abdulwahab AwarwasaFaggeJosKannywoodmutuwa
Previous Post

Hankali bai ishi Tinubu ba, inji Naja’atu Mohammed bayan ta koma wajen Atiku

Next Post

Zaɓen 2023: INEC ta hana ma’aikatan ta shiga cuwa-cuwa wajen raba katin rajistar zaɓe

Related Posts

Rasuwar dattijon Kannywood, Nura Shareef, ta girgiza ‘yan fim
Labarai

Rasuwar dattijon Kannywood, Nura Shareef, ta girgiza ‘yan fim

February 22, 2026
Daraktar fim ta ƙi karɓar awad saboda kisan gillar da Isra’ila take yi a Gaza
Labarai

Daraktar fim ta ƙi karɓar awad saboda kisan gillar da Isra’ila take yi a Gaza

February 21, 2026
Fitaccen furodusa Kunle Afolayan ya yi haɗin gwiwa da Jamhuriyar Benin kan shirya finafinai
Labarai

Fitaccen furodusa Kunle Afolayan ya yi haɗin gwiwa da Jamhuriyar Benin kan shirya finafinai

February 19, 2026
An naɗa Farfesa Tengya matsayin sabon shugaban Cibiyar Koyon Finafinai ta Ƙasa
Labarai

An naɗa Farfesa Tengya matsayin sabon shugaban Cibiyar Koyon Finafinai ta Ƙasa

February 15, 2026
Alƙali ya ci Samha Inuwa tara ko ta je kurkuku wata 6
Labarai

Alƙali ya ci Samha Inuwa tara ko ta je kurkuku wata 6

February 13, 2026
Hukumar EFCC ta kama jarumar Kannywood, Samha Inuwa, saboda goge majina da takardun naira
Labarai

Hukumar EFCC ta kama jarumar Kannywood, Samha Inuwa, saboda goge majina da takardun naira

February 3, 2026
Next Post

Zaɓen 2023: INEC ta hana ma'aikatan ta shiga cuwa-cuwa wajen raba katin rajistar zaɓe

Comments 3

  1. isiyaku lawal says:
    3 years ago

    Comment:Allah ya jikansa da rahama.

  2. Pingback: Kannywood ta sake wani rashin: Jarumi Awarwasa ya kwanta dama – Dimokuradiyya
  3. Pingback: Fitaccen Jarumin kuma Furodusa a Kannywood ya Kwanta Dama - My Blog

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!