ALLAHU Akbar! Allah ya yi wa fitacciyar jaruma Ladi Mohammed rasuwa.
Ladi, wadda aka fi sani da suna Ladi Mutukaraba, ta rasu ɗazu a Kano sakamakon rashin lafiya da ta daɗe ta na fama da shi.
Za mu kawo ƙarin bayani nan gaba kaɗan.
Allah ya rahamshe ta, amin.
