INNA lillahi wa inna ilaihir raji’un! Allah ya yi wa mahaifin fitaccen jarumin finafinan Hausa, Malam Nura Hussain, rasuwa.
Dattijon ya rasu ne jiya a Kano sakamakon rashin lafiya.
Allah ya rahamshe shi, amin.
Za mu kawo ƙarin bayani nan gaba kaɗan.