• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, June 17, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Matsayar Gwamnati Da Ƙungiyoyin Ƙwadago

by DAGA MINISTAN LABARAI
October 2, 2023
in Nijeriya
0
Matsayar Gwamnati Da Ƙungiyoyin Ƙwadago
0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

GWAMNATIN Tarayya ta yi taro da shugabannin ƙungiyoyin ƙwadago na NLC da TUC, a ranar 1 ga Oktoba, 2023, dangane da irin matakan da aka ɗauka domin shawo kan kiki-kakar da ta taso tsakanin su, tun bayan cire tallafin fetur.

Ɓangarorin biyu sun yi la’akari da waɗannan batutuwa:

i) Gwamnatin Tarayya ta yi sanarwar maida ƙarin albashin wucin-gadi na ma’aikatan gwamnatin tarayya zuwa naira 35,000, har tsawon watanni shida. An yi hakan ne bayan an sake tuntuɓar Shugaba Bola Tinubu.

ii) Gwamnatin Tarayya ta himmatu wajen gaggauta samar da motoci masu amfani da gas, ƙirar bas-bas, domin sauƙaƙa tsadar shiga motocin haya sanadiyyar cire tallafin fetur.

iii) Gwamnatin Tarayya za ta samar da jari ga masu ƙanana da matsakaitan masana’antu ko sana’o’i.

iv) Za a ɗauke biyan harajin VAT ga masu sayar da  ‘dizal’ har tsawon watanni shida.

v) Gwamnatin Tarayya za ta fara biyan naira 75,000 ga gidaje miliyan 15. Amma za a tsittsinka kuɗaɗen gida uku, wato duk wata a riƙa biyan naira 25,000, har wata uku a jere.

Za a fara biyan kuɗaɗen daga Oktoba zuwa Disamba, 2023.

Batutuwan Da Aka Tattauna A Wurin Taron:

i) Gwamnatin ta roƙi ƙungiyoyin ƙwadago kada su tafi yajin aiki, domin dukkan abubuwan da ake so a cimma ba za su yiwu ba idan ma’aikata na yajin aiki.

ii) Ƙungiyoyin Ƙwadago sun bijiro da batun ƙarin albashi.

iii) An kafa ƙananan kwamitocin da za su bijiro da tsarin tallafin gwamnati, domin sauƙaƙa raɗaɗin tsadar rayuwar da ake fama, tun bayan cire tallafin fetur.

i) An nemi a sasanta rikicin da ke tsakanin ƙungiyoyin sufuri na RTEAN da NURTW na Jihar Legas da gaggawa.

v) NLC da TUC za su duba tayin yiwuwar fasa tafiya yajin aikin da Gwamnatin Tarayya ta roƙe su, domin a ci gaba da tuntuɓar juna.

Sanarwa daga:

Malam Mohammed Idris

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai

1 ga Oktoba, 2023

Loading

Previous Post

Sabira, matar furodusa Rabi’u Koli, ta rasu

Next Post

Jarumar Kannywood Ikilima Yusuf za ta ƙaddamar da shago gobe

Related Posts

Nijeriya tana kan hanyar farfaɗowar tattalin arziki da dawo da martabar ƙasa — Minista
Nijeriya

Nijeriya tana kan hanyar farfaɗowar tattalin arziki da dawo da martabar ƙasa — Minista

June 13, 2025
Gwamnatin Tarayya za ta tallafa wa yekuwar rigakafin cutar ƙyandar Jamus
Nijeriya

Gwamnatin Tarayya za ta tallafa wa yekuwar rigakafin cutar ƙyandar Jamus

June 4, 2025
Tinubu ya tura wakilai zuwa Neja kan ambaliyar Mokwa da ta halaka sama da mutum 150
Nijeriya

Tinubu ya tura wakilai zuwa Neja kan ambaliyar Mokwa da ta halaka sama da mutum 150

May 31, 2025
Gwamnatin Nijeriya ta goyi bayan amfani da Ƙirƙirarrar Basira cikin ɗa’a a aikin jarida – Idris
Nijeriya

Gwamnatin Tarayya ta yi ta’aziyyar mutanen da suka rasu a ambaliyar garin Mokwa

May 30, 2025
Babu wasu masu juya Tinubu ta bayan fage – Idris
Nijeriya

Babu wasu masu juya Tinubu ta bayan fage – Idris

May 25, 2025
Shirye-shiryen Shugaba Tinubu Suna Buɗe Hanyar Farfaɗowar Tattalin Arzikin Nijeriya – Idris
Nijeriya

Shirye-shiryen Shugaba Tinubu Suna Buɗe Hanyar Farfaɗowar Tattalin Arzikin Nijeriya – Idris

May 20, 2025
Next Post
Ikilima Yusuf

Jarumar Kannywood Ikilima Yusuf za ta ƙaddamar da shago gobe

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!