Alhamdu lillah, watan Ramadan ya sake tsayawa.
Kamar kowace shekara, a yau ma mu na yi wa dukkan masu karatun mu barka da shigowar wannan wata mai tsarki.
Mu na addu’ar Allah (s.w.t.) ya ba mu dukkan alherin da ke cikin wannan wata mai tsarki, kuma ya yi mana kyakkyawan tsari, sannan ya sa mu ba ƙarshen sa lafiya, amin summa amin.
SANARWA DAGA DUKKAN MU A MUJALLAR FIM