• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Monday, June 16, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Sana’ar fim na samar da rufin asiri, inji Khadija Mustapha

by DAGA MUKHTAR YAKUBU
January 2, 2020
in Labarai
0
Khadija Mustapha

Khadija Mustapha

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram
ƊAYA daga cikin manyan matan Kannywood, Hajiya Khadija Mustapha, ta bayyana harkar fim a matsayin sana’a a gare ta saboda irin yadda ta samar mata da rufin asiri a rayuwa.
 
Jarumar, wadda kuma furodusa ce, ta bayyana hakan ne a lokacin tattaunawar ta da  mujallar Fim a Kano.
 
Khadija, wadda da yawa su ke yi mata kallon mace mai aji a cikin matan da su ke harkar fim, ta ce, “Ita harkar fim sana’a ce a waje na, domin a fim za ka haɗu da jama’a da za ku zama ‘yan’uwa kuma abokan sana’a.
 
“Don idan ka shigo harkar fim kun zama ɗaya da masu yin harkar, ku yi tafiya tare, ku zauna waje ɗaya, ba ka da wanda ya fi su.
 
“Don haka ko da wani zai kalli harkar fim ba a matsayin sana’a ba, to ni dai sana’a ce a waje na.”
 
Ta ƙara da cewa “Yanayin harkar fim ya na da ban-sha’awa kuma ya na da ‘yar wahala, domin kafin ka fara harkar fim ka na rayuwa kai kaɗai ne, za ka shiga kasuwa, ka je gidan biki, da sauran mu’amaloli babu mai sa maka ido, babu ruwan ka da kowa.
 
“Amma yanzu ina tafiya a kan hanya, wasu ma ba su san suna na ba, da yake su na gani na a fim sai su rinƙa faɗar ga ‘yar fim can. 
 
“To waɗannan abubuwan duk su na faruwa. Don haka akwai ƙalubale a rayuwar ɗan fim.”
 
Daga ƙarshe, Khadija ta yi kira ga ‘yan fim da su haɗe kan su tare da kare mutuncin sana’ar su.

Loading

Previous Post

Jarumar Kannywood Amal Umar za ta yi aure a wannan watan

Next Post

Ɗalibai sun karrama Jaafar saboda agajin Magajiya Ɗambatta

Related Posts

Furodusan Kannywood, Abubakar Galadima ya zama jakaden garin sinadarin girki na Zahir Spice Curry
Labarai

Furodusan Kannywood, Abubakar Galadima ya zama jakaden garin sinadarin girki na Zahir Spice Curry

June 15, 2025
Wani maigida na ya ce wahalar banza nake yi a kan Yerima Shettima, inji Hussaini Danko
Labarai

Wani maigida na ya ce wahalar banza nake yi a kan Yerima Shettima, inji Hussaini Danko

June 13, 2025
Jarumin Kannywood, Abdul M. Shareef zai auri jaruma Maryam Malika
Labarai

Jarumin Kannywood, Abdul M. Shareef zai auri jaruma Maryam Malika

June 12, 2025
Hukumar Tace Finafinai ta Kano ta yaba wa ɗakunan taruka bisa bin doka da oda lokacin bukukuwan Sallah
Labarai

Hukumar Tace Finafinai ta Kano ta yaba wa ɗakunan taruka bisa bin doka da oda lokacin bukukuwan Sallah

June 12, 2025
Rahama Sadau ta raba barka da Sallah ga ‘yan fim na Kaduna
Labarai

Rahama Sadau ta raba barka da Sallah ga ‘yan fim na Kaduna

June 11, 2025
‘Aure tsakanin jaruman Kannywood, Mansurah da Momoh’: Yadda lamarin yake
Labarai

‘Aure tsakanin jaruman Kannywood, Mansurah da Momoh’: Yadda lamarin yake

June 11, 2025
Next Post
Jaafar (na 3 daga hagu) tare da Farfesa Abdalla Uba Adamu (a tsakiya), Janbirji (na 4 daga dama) da sauran shugabannin ƙungiyar a wajen taron

Ɗalibai sun karrama Jaafar saboda agajin Magajiya Ɗambatta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!