• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Sunday, June 15, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Shirin cusa ɗa’a da kishin ƙasa ya fitar da daftarin yaɗa kyawawan ɗabi’un farfaɗo da martabar Nijeriya

by WAKILIN MU
January 24, 2024
in Nijeriya
0
Shirin cusa ɗa’a da kishin ƙasa ya fitar da daftarin yaɗa kyawawan ɗabi’un farfaɗo da martabar Nijeriya

Shugaban kwamiti, Dakta Mohammed Auwal Haruna, na miƙa kundin daftarin ga Minista, Alhaji Mohammed Idris, a Abuja a ranar Talata. A dama, Darakta-Janar na Muryar Nijeriya ne, Malam Jibrin Baba Ndace, a hagu kuma Darakta-Janar na NTA, Malam Abdulhamid Dembos

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

MINISTAN Yaɗa Labarai Da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya karɓi daftarin yaɗa kyawawan ɗabi’u da cusa ɗa’a domin farfaɗo da martabar Nijeriya.

Da ya ke karɓar daftarin da ya ce zai cusa ɗa’a a zukatan jama’a, Idris wanda a cikin Disamba ya kafa kwamitin tsara daftarin mai mutum 10, ya ce Shugaba Bola Tinubu ne zai ƙaddamar da shirin a cikin wannan shekarar.

A jawabin sa yayin karɓar daftarin daga hannun Shugaban Kwamiti, Dakta Auwal Haruna, a ranar Talata a Abuja, ministan ya ce gwamnatin Tinubu ta ƙudiri aniyar zayyana kyawawan ɗabi’un da za a cusa ɗa’a a zukatan jama’a ba tare da la’akari da nuna bambanci ko fifita wata ƙabila ko matsayi ba.

Kakakin Yaɗa Labaran Ministan, Malam Rabi’u Ibrahim, sh ne ya fitar da sanarwar bayanin bayan taron karɓar daftarin a gaban sauran ‘yan kwamitin.

Idris ya ce: “Shi muhimmancin Daftarin Ɗa’a da Kishin Ƙasa gwamnati ce a kan gaba wajen ɗabbaƙa shi.”

Abin Da Daftarin Ya Ƙunsa:

Ministan ya ce daftarin ya ƙunshi Alƙawurra Bakwai da Nijeriya ta ɗaukar wa ‘yan ƙasar ta, sai kuma wasu Ƙudirori Bakwai da ‘yan Nijeriya ya za su ɗauka wajen kare martabar ƙasar su.

Ya ce daftarin zai tafi tare da yin la’akari da irin ɗimbin yawan matasan da wannan ƙasa ke da shi, waɗanda ke rayuwa duniyar da ƙirƙire-ƙirƙiren fasahar zamani ke da tasiri a duniya.

A kan haka ne ya ce gwamnati ta ƙudiri aniyar tabbatar da cewa matasa za su ja ragamar ƙoƙarin bunƙasa ƙasar nan domin samun dauwamammen cigaba.

Ministan ya yaba wa ƙoƙarin da gwamnatocin baya su ka yi wajen haƙilon neman hanyoyin da za a bi domin magance sukurkucewar kyawawan ɗabi’u a zukatan ‘yan Nijeriya, ta hanyar bijiro da shirye-shirye daban-daban a baya, irin su “Nigeria: Good People, Great Nation”, “Change Begin With Me”, da sauran su.

Loading

Tags: Auwal HarunaMohammed Idrisshirin cusa ɗa'a
Previous Post

Ƙungiyar Jarumai ta Nijeriya ta yabi Tinubu kan naɗin su Ali Nuhu

Next Post

Ba ni ce na rasu ba, mahaifiya ta ce, inji Ladidi Tubeless

Related Posts

Nijeriya tana kan hanyar farfaɗowar tattalin arziki da dawo da martabar ƙasa — Minista
Nijeriya

Nijeriya tana kan hanyar farfaɗowar tattalin arziki da dawo da martabar ƙasa — Minista

June 13, 2025
Gwamnatin Tarayya za ta tallafa wa yekuwar rigakafin cutar ƙyandar Jamus
Nijeriya

Gwamnatin Tarayya za ta tallafa wa yekuwar rigakafin cutar ƙyandar Jamus

June 4, 2025
Tinubu ya tura wakilai zuwa Neja kan ambaliyar Mokwa da ta halaka sama da mutum 150
Nijeriya

Tinubu ya tura wakilai zuwa Neja kan ambaliyar Mokwa da ta halaka sama da mutum 150

May 31, 2025
Gwamnatin Nijeriya ta goyi bayan amfani da Ƙirƙirarrar Basira cikin ɗa’a a aikin jarida – Idris
Nijeriya

Gwamnatin Tarayya ta yi ta’aziyyar mutanen da suka rasu a ambaliyar garin Mokwa

May 30, 2025
Babu wasu masu juya Tinubu ta bayan fage – Idris
Nijeriya

Babu wasu masu juya Tinubu ta bayan fage – Idris

May 25, 2025
Shirye-shiryen Shugaba Tinubu Suna Buɗe Hanyar Farfaɗowar Tattalin Arzikin Nijeriya – Idris
Nijeriya

Shirye-shiryen Shugaba Tinubu Suna Buɗe Hanyar Farfaɗowar Tattalin Arzikin Nijeriya – Idris

May 20, 2025
Next Post
Ba ni ce na rasu ba, mahaifiya ta ce, inji Ladidi Tubeless

Ba ni ce na rasu ba, mahaifiya ta ce, inji Ladidi Tubeless

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!