Gwamnatin Tinubu za ta sake zuba kuɗin da ake tarawa daga janye tallafin wutar lantarki wajen inganta lantarki, kiwon lafiya, da ilimi – Idris
Minista Alhaji Mohammed Idris (a dama) tare da Shugaban FRCN Kaduna, Malam Buhari Auwalu, a lokacin gudanar da shirin "Hannu ...