An zaɓi jagororin Kannywood, Ahmed Sarari da Sani Mu’azu, a matsayin ‘yan kwamitin gudanarwa na ƙungiyar kare haƙƙin manishaɗanta ta Nijeriya
SHUGABAN Haɗaɗɗiyar Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN), Dakta Ahmad Sarari, da tsohon shugaban ƙungiyar, Alhaji Sani Mu'azu, sun ...