• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, June 17, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Yadda Mansurah Isah ta fashe da kukan tausayi

by DAGA MUKHTAR YAKUBU
September 14, 2023
in Labarai
0
Mansurah Isah tare da yaro mabuƙaci, wato Halifa

Mansurah Isah tare da yaro mabuƙaci, wato Halifa

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

A KWANAN baya a soshiyal midiya wata mata ta wallafa hoton wani yaro mai suna Halifa mai fama da wata cuta, inda ta riƙa zagin halittar sa, ta na tambayar sa shi mutum ne ko a’a.

A bidiyon, an ji yadda yaron ya na ce mata shi mutum ne, amma ta dage sai ya bar mata gida a dole domin wai ta gaji da ciyar da shi amma ga shi nan ko da yaushe a bushe.

Bidiyon ya ɗauki hankali a soshiyal midiya inda jama’a su ka tausaya wa yaron, tare da neman inda ya ke.

A wani bidiyo da tsohuwar jarumar Kannywood Mansurah Isah ta saki cikin takaici  a shafin ta na TikTok, ta nemi duk wanda ya san inda matar ta ke ya faɗa mata za ta ba shi N50,000, idan kuma ya bayar har da lambar wayar ta za ta ba shi N70,000.

Mansurah na kukan ganin halin da Halifa ya ke ciki

A binciken da wani mai rajin taimakon marasa ƙarfi a TikTok, Aminu J. Town, ya gudanar ya bayyana cewa sun gano matar kuma an damƙa ta ga hannun hukuma.

A cewar sa, tuni yaron ya fara karɓar magani. 

A lokacin da Mansurah Isah ta je gidan su yaron don tallafa masa tare da ci gaba da kula da lafiyar sa ta fashe da kuka ganin irin halin da ta same shi a ciki.

Mansurah ta yi alƙawarin  tallafa wa yaron don ganin rayuwar sa ta inganta bayan nema masa lafiya da za ta ci gaba da yi.

Yaro Halifa (a dama) tare da ɗan’uwan sa

Mujallar Fim ta ruwaito cewa tuni dai wannan yaro ya koma hannun ‘yar kasuwar nan mai taimakon mabuƙata, wato Hajiya Layla Ali Othman, wadda ta ɗauki nauyin kula da rayuwar sa daga yanzu.

Loading

Previous Post

Sarkin Kano ya ƙalubalanci jagororin Kannywood kan batun shugabanci

Next Post

Ayyukan ta’addanci da kauce wa gaskiya da ake yi: Tura ta kai bango!

Related Posts

Furodusan Kannywood, Abubakar Galadima ya zama jakaden garin sinadarin girki na Zahir Spice Curry
Labarai

Furodusan Kannywood, Abubakar Galadima ya zama jakaden garin sinadarin girki na Zahir Spice Curry

June 15, 2025
Wani maigida na ya ce wahalar banza nake yi a kan Yerima Shettima, inji Hussaini Danko
Labarai

Wani maigida na ya ce wahalar banza nake yi a kan Yerima Shettima, inji Hussaini Danko

June 13, 2025
Jarumin Kannywood, Abdul M. Shareef zai auri jaruma Maryam Malika
Labarai

Jarumin Kannywood, Abdul M. Shareef zai auri jaruma Maryam Malika

June 12, 2025
Hukumar Tace Finafinai ta Kano ta yaba wa ɗakunan taruka bisa bin doka da oda lokacin bukukuwan Sallah
Labarai

Hukumar Tace Finafinai ta Kano ta yaba wa ɗakunan taruka bisa bin doka da oda lokacin bukukuwan Sallah

June 12, 2025
Rahama Sadau ta raba barka da Sallah ga ‘yan fim na Kaduna
Labarai

Rahama Sadau ta raba barka da Sallah ga ‘yan fim na Kaduna

June 11, 2025
‘Aure tsakanin jaruman Kannywood, Mansurah da Momoh’: Yadda lamarin yake
Labarai

‘Aure tsakanin jaruman Kannywood, Mansurah da Momoh’: Yadda lamarin yake

June 11, 2025
Next Post
Taswirar Jihar Sokoto da ƙananan hukumomin ta

Ayyukan ta'addanci da kauce wa gaskiya da ake yi: Tura ta kai bango!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!