• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Sunday, June 15, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

‘Yan Nijeriya za su fara bin diddigin ayyukan da Gwamnatin Tarayya ke aiwatarwa – Minista

by DAGA WAKILIN MU
November 7, 2023
in Nijeriya
0
Minista, Alhaji Mohammed Idris, na gabatar da gabatar da jawabi a taron

Minista, Alhaji Mohammed Idris, na gabatar da gabatar da jawabi a taron

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

MINISTAN Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana cewa kwanan nan ‘yan Nijeriya za su samu damar iya bibiya da sa ido kan ayyukan raya ƙasa waɗanda Gwamnatin Tarayya ke aiwatarwa.

Ministan ya bayyana haka a lokacin da ya ke ganawa da editocin wasu jaridu a ranar Litinin, a Abuja.

A yayin ganawar, Idris ya ce, “Shugaban Ƙasa ya bada umarnin a yi amfani da fasahar zamani domin bai wa ‘yan Najeriya damar sa ido, bibiya da bin diddigin ayyukan raya ƙasa waɗanda Gwamnatin Tarayya ke aiwatarwa a faɗin ƙasar nan.

Idris ya yi kira ga masu kafafen yaɗa labarai da su bayar da goyon bayan wannan tsarin, ta hanyar buga sahihan labarai da yin adalci da sauran su.

Ya ce Gwamnatin Tarayya na ɗaukar dukkan sahihan labarai da muhimmanci domin amfanar dukkan ‘yan Nijeriya.

Ministan ya na jawabi ga manema labarai a taron

Ya ce gwamnatin Shugaba Bola Tinubu za ta bada damar faɗar albarkacin baki ba tare da dannewa ko tauye haƙƙin kowa ba.

Ya ce: “Ku buga rahoton abin da ya tabbata, ku rabu da dukkan abin da ku ke tababar sahihancin sa, kuma kada ku kasancewa ku na buga labaran da tabbas abin da za ku buga ɗin ya faru.

“Wannan ƙasa tamu ce baki ɗaya, kuma haƙƙin dukkan ‘yan Nijeriya su taru su gina ƙasar. Kuma mun san Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ɗan gwagwarmayar dimokiraɗiyya ne da a shirye ma ya ke ya riƙa ba su bayanan duk da ku ka buƙata daga ɓangaren sa.” 

Idris ya ce Ma’aikatar Yaɗa Labarai da Wayar da Kai na nan na fasalta gagarumin aikin wayar da kan ‘yan Nijeriya da za ta yi, ta yadda za a ƙara cusa wa jama’a kishi, ƙaunar ƙasa, haɗin kai da kuma kyawawan ɗabi’u.

Loading

Previous Post

Gargaɗin Amurka kan Nijeriya na tada hankulan jama’a, ya illata tattalin arzikin ta – Minista

Next Post

Na samar da sabuwar hanyar kasuwancin finafinan Kannywood – Kabiru Jammaje

Related Posts

Nijeriya tana kan hanyar farfaɗowar tattalin arziki da dawo da martabar ƙasa — Minista
Nijeriya

Nijeriya tana kan hanyar farfaɗowar tattalin arziki da dawo da martabar ƙasa — Minista

June 13, 2025
Gwamnatin Tarayya za ta tallafa wa yekuwar rigakafin cutar ƙyandar Jamus
Nijeriya

Gwamnatin Tarayya za ta tallafa wa yekuwar rigakafin cutar ƙyandar Jamus

June 4, 2025
Tinubu ya tura wakilai zuwa Neja kan ambaliyar Mokwa da ta halaka sama da mutum 150
Nijeriya

Tinubu ya tura wakilai zuwa Neja kan ambaliyar Mokwa da ta halaka sama da mutum 150

May 31, 2025
Gwamnatin Nijeriya ta goyi bayan amfani da Ƙirƙirarrar Basira cikin ɗa’a a aikin jarida – Idris
Nijeriya

Gwamnatin Tarayya ta yi ta’aziyyar mutanen da suka rasu a ambaliyar garin Mokwa

May 30, 2025
Babu wasu masu juya Tinubu ta bayan fage – Idris
Nijeriya

Babu wasu masu juya Tinubu ta bayan fage – Idris

May 25, 2025
Shirye-shiryen Shugaba Tinubu Suna Buɗe Hanyar Farfaɗowar Tattalin Arzikin Nijeriya – Idris
Nijeriya

Shirye-shiryen Shugaba Tinubu Suna Buɗe Hanyar Farfaɗowar Tattalin Arzikin Nijeriya – Idris

May 20, 2025
Next Post
Malam Kabiru Musa Jammaje

Na samar da sabuwar hanyar kasuwancin finafinan Kannywood - Kabiru Jammaje

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!