• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Friday, June 6, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Taƙaitaccen bayani kan yawan iyalin Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi

by DAGA PROF KHALID ABDULLAHI ZARIA
December 11, 2019
in Tsokaci
0
Sheikh Dahiru Usman Bauchi

Sheikh Dahiru Usman Bauchi

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram
Wannan shi ne taƙaitaccen tarihin Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi, RTA, OFR; “GININ ALLAH”.
 
1. Shekarun sa 95; 1346 zuwa 1441.
.
2. ‘Ya’yan sa 95; mata 48, maza 47.
Mahaddata daga ciki, su 77.
 
‘Ya’yan sa 13 sun rasu, saura 82.
.
3. Jikokin sa, su 406; mahaddata daga ciki, su 188.
Waɗanda ‘ya’yan sa maza su ka haifa, su 236.
Waɗanda ‘ya’yan sa mata su ka haifa, su 170.
 
Jikan sa na farko shi ne Baba Ɗan Hindu, ɗan marigayiya Sayyida A’isha Sheikh Tahir “Adda Yalwa”.
 
Jikar sa ta 406 ita ce ‘yar da Sayyida Raihanatu Sheikh Tahir ta haifa, a cikin makon nan.
 
4. ‘Ya’yan jikokin sa, su 100.
Mahaddata daga ciki, su 10.
 
‘Ya’yan sa 95 da jikokin sa 406 da ‘ya’yan jikokin sa 100, sun zama 601 kenan.
 
Ban da Maulana Lisanul Faidha, RTA, babu wanda ya taɓa yin arzikin ‘ya’ya da jikoki da ‘ya’yan jikoki mahaddata har guda 275 irin yadda Allah ya azurta Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi, RTA.
 
Allah ƙara inganta lafiyar sa, ya tsawaita rayuwar sa cikin aminci gami da natsuwa!
 
*
 
Professor Khalid Abdullahi Zaria,
DELF, DALF, FFLE, FPFN & FFSN

Loading

Previous Post

Rahama Sadau ta buɗe babban kamfanin ta na Sadauz Home

Next Post

Haihuwa ta 2: Rahama Sirace ta samu Fatima

Related Posts

Aure Da Saki A Fim: Gangan Ko Gaske?
Tsokaci

Aure Da Saki A Fim: Gangan Ko Gaske?

March 7, 2025
‘Arewa Republic’. Kun gani ba?
Tsokaci

‘Arewa Republic’. Kun gani ba?

February 10, 2025
Rukuni huɗu na masu kallon fim ɗin Hausa
Tsokaci

Rukuni huɗu na masu kallon fim ɗin Hausa

February 7, 2025
Barka Da Zagayowar Ranar Haihuwar Ka Miji Na
Tsokaci

Barka Da Zagayowar Ranar Haihuwar Ka Miji Na

September 1, 2024
Dakta Aliyu U. Tilde
Tsokaci

Arewa: Tsakanin Ilimi Da Sana’a

June 12, 2024
Injiniya Abba Kabir Yusuf (Abba Gida-Gida)
Tsokaci

Shawara ga Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf

June 10, 2024
Next Post
Hagu zuwa dama: Rahama Sirace, Hafsat Iliyasu ɗauke da jaririya Fatima, Jamila Gamdare da Fati Al-Amin

Haihuwa ta 2: Rahama Sirace ta samu Fatima

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!