KILAF 2026: Mun samu finafinai 659 daga ƙasashe 77 na duniya — Galadima
A RANAR 10 zuwa 15 ga Nuwamba ne ake sa ran gudanar da bikin bayar da kyaututtuka da kuma kasuwar finafinan harsunan asali na Afrika, wanda aka fi sani da Kano Indigenous Languages of African Films Market and Festival (KILAF). Bikin na bana zai kasance karo na tara tun bayan...
Read more

































