• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, August 26, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result

  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Za a naɗa jarumar Kannywood Hadizan Saima sarautar Tauraruwar Gwagwarwa ranar Asabar 

by MUKHTAR YAKUBU
December 25, 2025
in Labarai
0
Za a naɗa jarumar Kannywood Hadizan Saima sarautar Tauraruwar Gwagwarwa ranar Asabar 

Hajiya Hadiza Muhammad (Hadizan Saima)

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

MAIGARIN Gwagwarwa a Kano, Alhaji Usman Sunusi Aliyu, zai naɗa jarumar Kannywood, Hajiya Hadiza Muhammad (Hadizan Saima) matsayin Tauraruwar Gwagwarwa a jibi Asabar.

Za a yi naɗin a taron da za a yi da safe a Special Primary School, Gwagwarwa, da ke Riga a Unguwar Brigade da ke Ƙaramar Hukumar Nassarawa a cikin garin Kano.

Da wannan naɗin, ita ma Hadizan Saima za ta shiga cikin sahun ‘yan fim masu riƙe da sarautar gargajiya.

Tuni ‘yan’uwa da abokan arziki suka shiga aika mata da saƙon taya murna da fatan Allah ya sa a yi taro lafiya.

Loading

Tags: GwagwarwaHadizan Saimanaɗisarauta
Previous Post

Taron Ranar Marubutan Hausa ta Duniya ya gabato, shirye-shirye sun kankama

Next Post

Jaruma a Kannywood, Jidda Kontagora ta kwanta dama

Related Posts

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe
Labarai

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe

August 23, 2026
Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi
Labarai

Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi

August 23, 2026
Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti
Labarai

Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti

August 23, 2026
Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000
Labarai

Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000

August 18, 2026
Yadda na gamu da ibtila’in karaya a ƙafa – Jarumi Ɗan’azumi Kamaye
Labarai

Yadda na gamu da ibtila’in karaya a ƙafa – Jarumi Ɗan’azumi Kamaye

August 14, 2026
Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba
Labarai

Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba

August 8, 2026
Next Post
Jaruma a Kannywood, Jidda Kontagora ta kwanta dama

Jaruma a Kannywood, Jidda Kontagora ta kwanta dama

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!