• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, October 13, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi

by MUKHTAR YAKUBU
August 23, 2026
in Labarai
0
Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi

Aina'u Ade a tsakiyar wasu daga cikin tsofaffin 'yan fim da suka karɓi tallafin a madadin Gwamna Abba Kabir Yusuf

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

BABBAR Mataimakiya ga Gwamnan Jihar Kano kan Harkokin Kannywood, Hajiya Aina’u Ade Bello, ta jagoranci rabon tallafin kuɗi ga wasu daga cikin tsofaffin jaruman masana’antar Kannywood.

Tallafin ya fito ne daga ƙungiyar yaƙin neman zaɓen Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, domin wa’adin mulki na biyu, mai taken “AKY Go Again Movement.”

An gudanar da bikin rabon tallafin a jiya Asabar, 22 ga Agusta, 2026, a harabar gidan Rediyon Kano, da misalin ƙarfe 11 na safe, inda manyan ’yan Kannywood da dama suka halarta.

Da take jawabi a wajen taron, Hajiya Aina’u, wadda fitacciyar jarumar Kannywood ce ita ma, ta bayyana cewa manufar tallafin ita ce ƙarfafa tsofaffin jaruman da suka bayar da gagarumar gudunmawa wajen bunƙasa masana’antar Kannywood.

Ta ce yawancin tsofaffin jaruman ba sa samun damar ci gaba da gudanar da ayyukan fim saboda tsufa da kuma matsalolin rashin lafiya da ke addabar su.

Ta yi kira ga waɗanda suka samu tallafin da su yi amfani da kuɗin ta hanyar da ta dace, domin su amfana da shi na tsawon lokaci.

Daga cikin tsofaffin jaruman da suka samu tallafin akwai Ladidi Fagge, Habibu Yaro da Haruna, da sauran tsofaffin ’yan masana’antar.

Aina’u tare da tsofaffin jaruman Kannywood da ta ba tallafi

Loading

Previous Post

Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti

Next Post

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe

Related Posts

Hukumar Tace Finafinai ta karɓi uzirin Tijjani Gandu
Labarai

Hukumar Tace Finafinai ta karɓi uzirin Tijjani Gandu

October 6, 2026
Tinubu da Remi sun halarci bikin fara nuna fim kan gwagwarmayar Abiola
Labarai

Tinubu da Remi sun halarci bikin fara nuna fim kan gwagwarmayar Abiola

October 1, 2026
Cewar Ability: Ba mu kafa KAFIGAN don sharholiya a Kannywood ba
Labarai

Za a ƙaddamar da reshen Kaduna na KAFIGAN ranar Asabar

October 1, 2026
Zaɓen 2027: Shettima ya nemi goyon bayan ‘yan fim da mawaƙan Arewa wajen sake zaɓen Tinubu
Siyasa

Zaɓen 2027: Shettima ya nemi goyon bayan ‘yan fim da mawaƙan Arewa wajen sake zaɓen Tinubu

September 30, 2026
Ina roƙon Rarara ya saka ni cikin ‘Triple R’ domin in samu na abinci – Baba Duduwa
Siyasa

Ina roƙon Rarara ya saka ni cikin ‘Triple R’ domin in samu na abinci – Baba Duduwa

September 30, 2026
Guguwar zaɓen 2027: Sanata Barau Jibrin ya kori jaruma Rasheeda Maisa’a daga tafiyar sa
Siyasa

Guguwar zaɓen 2027: Sanata Barau Jibrin ya kori jaruma Rasheeda Maisa’a daga tafiyar sa

September 29, 2026
Next Post
Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe

Mutuwar aure na ƙaddara ce - Jaruma Khadija Yobe

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!