• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Sunday, October 11, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti

by MUKHTAR YAKUBU
August 23, 2026
in Labarai
0
Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti

Malam Tanimu Akawu a gadon asibiti

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

Ƙungiyar Triple R ta Kannywood ta kai ziyara ga fitaccen jarumin masana’antar, Malam Tanimu Akawu, a asibitin da aka kwantar da shi a Jos, Jihar Filato, domin duba lafiyar sa da yi masa fatan samun sauƙi.

Tawagar ta samu jagorancin shugaban tafiyar, mawaƙi Dauda Kahuta Rarara, inda suka yi wa jarumin addu’ar Allah ya ba shi lafiya, ya sauƙaƙa masa halin da yake ciki.

Jarumi kuma furodusa Lawan Ahmad yana addu’a a lokacin dubiyar

Tanimu Akawu dai ya daɗe yana fama da matsalolin lafiya da suka haɗa da hawan jini da ciwon suga.

Wata majiya ta shaida wa mujallar Fim cewa rashin lafiyar ya ƙara tsananta a wani lokaci da jarumin ke yawan bayyana ra’ayoyin sa a soshiyal midiya dangane da dalilan sa na goyon bayan sake zaɓen Shugaba Bola Ahmed Tinubu, lamarin da a wasu lokuta ke jawo ce-ce-ku-ce da muhawara tsakanin jama’a.

Ziyarar Triple R ta ƙara nuna irin ƙauna, kulawa da zumuncin da ke tsakanin ‘yan masana’antar Kannywood, musamman a lokacin da ɗaya daga cikin su ke fuskantar ƙalubale ko jarabawar rashin lafiya.

Loading

Tags: Dauda Abdullahi Kahutu Rarararashin lafiyaTanimu AkawuTriple R Kannywoodziyara
Previous Post

An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki

Next Post

Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi

Related Posts

Hukumar Tace Finafinai ta karɓi uzirin Tijjani Gandu
Labarai

Hukumar Tace Finafinai ta karɓi uzirin Tijjani Gandu

October 6, 2026
Tinubu da Remi sun halarci bikin fara nuna fim kan gwagwarmayar Abiola
Labarai

Tinubu da Remi sun halarci bikin fara nuna fim kan gwagwarmayar Abiola

October 1, 2026
Cewar Ability: Ba mu kafa KAFIGAN don sharholiya a Kannywood ba
Labarai

Za a ƙaddamar da reshen Kaduna na KAFIGAN ranar Asabar

October 1, 2026
Zaɓen 2027: Shettima ya nemi goyon bayan ‘yan fim da mawaƙan Arewa wajen sake zaɓen Tinubu
Siyasa

Zaɓen 2027: Shettima ya nemi goyon bayan ‘yan fim da mawaƙan Arewa wajen sake zaɓen Tinubu

September 30, 2026
Ina roƙon Rarara ya saka ni cikin ‘Triple R’ domin in samu na abinci – Baba Duduwa
Siyasa

Ina roƙon Rarara ya saka ni cikin ‘Triple R’ domin in samu na abinci – Baba Duduwa

September 30, 2026
Guguwar zaɓen 2027: Sanata Barau Jibrin ya kori jaruma Rasheeda Maisa’a daga tafiyar sa
Siyasa

Guguwar zaɓen 2027: Sanata Barau Jibrin ya kori jaruma Rasheeda Maisa’a daga tafiyar sa

September 29, 2026
Next Post
Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi

Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!