• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Saturday, October 3, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Za a ƙaddamar da reshen Kaduna na KAFIGAN ranar Asabar

by IRO MAMMAN
October 1, 2026
in Labarai
0
Cewar Ability: Ba mu kafa KAFIGAN don sharholiya a Kannywood ba

Alhaji Adamu Bello (Ability), Shugaban KAFIGAN

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

ƘUNGIYAR ‘yan fim ta Kannywood Film Industry Guilds & Associations of Nigeria (KAFIGAN) ta shirya ƙaddamar da sabon reshen ta na Jihar Kaduna a wani gagarumin biki da za a gudanar a wannan Asabar ɗin, 3 ga Oktoba, 2026.

Bisa bayanan da ƙungiyar ta fitar, za a gudanar da bikin ƙaddamarwar da ƙarfe 7:30 na dare a otal ɗin NUT da ke Magadishu Layout, Kaduna.

Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, shi ne aka sanya a matsayin babban baƙo na taron, yayin da Mai Martaba Sarkin Zazzau, Ambasada Ahmad Nuhu Bamalli, zai kasance uban taron.

Haka kuma, Kakakin Majalisar Wakilan Nijeriya, Dakta Tajudeen Abbas, zai kasance cikin manyan baƙi.

Sauran manyan baƙin da aka gayyata sun haɗa da Manajan Darakta na Hukumar Finafinai ta Nijeriya (Nigerian Film Corporation, NFC), Jos, Jihar Filato, Dakta Ali Nuhu Muhammad; da Mataimakiyar Darakta ta II a Sashen Shirye-shirye ta Ƙasa (National Events and Engagement) na kwamitin yaƙin neman zaɓen Tinubu a zaɓen 2027, Hajiya Mansurah Isah; da Babbar Mataimakiya ga Gwamnan Jihar Kaduna, Hajiya Saratu Abdulaziz.

Haka kuma, Marafan Yamman Zazzau, Malam Mustapha Adamu Ubaidu, shi ne aka sanya a matsayin babban mai gabatar da jawabi a wajen taron.

Sauran baƙi sun haɗa da Shugaban Karamar Hukumar Kaduna ta Arewa, Hon. Muhammad Gambo, da Shugaban Ƙaramar Hukumar Makarfi, Hon. Garba Muhammad Sabon Gari (Yariman Maƙarfi).
Shugaban kwamitin shirya taron kuma Kodineta na KAFIGAN, reshen Jihar Kaduna, Dakta A.S. Bello, shi ne babban mai masaukin baƙi na bikin.

KAFIGAN dai ƙungiya ce da ta haɗa ƙungiyoyi da ƙungiyoyin ƙwararru daban-daban na masana’antar finafinan Kannywood, da nufin haɗa kan masu ruwa da tsaki da kuma bunƙasa masana’antar.

Taken da ƙungiyar ta yi amfani da shi a sanarwar bikin shi ne: “One Voice. One Industry. Endless Possibilities”, wato “Murya Ɗaya. Masana’anta Ɗaya. Damar da ba ta da iyaka.”

Loading

Tags: KadunaKAFIGANTaro
Previous Post

Mahmud Nagudu zai gabatar da taron Mauludi ranar Lahadi

Next Post

Tinubu da Remi sun halarci bikin fara nuna fim kan gwagwarmayar Abiola

Related Posts

Tinubu da Remi sun halarci bikin fara nuna fim kan gwagwarmayar Abiola
Labarai

Tinubu da Remi sun halarci bikin fara nuna fim kan gwagwarmayar Abiola

October 1, 2026
Zaɓen 2027: Shettima ya nemi goyon bayan ‘yan fim da mawaƙan Arewa wajen sake zaɓen Tinubu
Siyasa

Zaɓen 2027: Shettima ya nemi goyon bayan ‘yan fim da mawaƙan Arewa wajen sake zaɓen Tinubu

September 30, 2026
Ina roƙon Rarara ya saka ni cikin ‘Triple R’ domin in samu na abinci – Baba Duduwa
Siyasa

Ina roƙon Rarara ya saka ni cikin ‘Triple R’ domin in samu na abinci – Baba Duduwa

September 30, 2026
Guguwar zaɓen 2027: Sanata Barau Jibrin ya kori jaruma Rasheeda Maisa’a daga tafiyar sa
Siyasa

Guguwar zaɓen 2027: Sanata Barau Jibrin ya kori jaruma Rasheeda Maisa’a daga tafiyar sa

September 29, 2026
Rashin lafiyar Kamaye: Sauƙi ya fara samuwa
Labarai

Rashin lafiyar Kamaye: Sauƙi ya fara samuwa

September 17, 2026
Zaɓen 2027: Ƙungiyar siyasa ta Zahra’u Shata ta ziyarci Hukumar Hisbah ta Kano
Labarai

Zaɓen 2027: Ƙungiyar siyasa ta Zahra’u Shata ta ziyarci Hukumar Hisbah ta Kano

September 15, 2026
Next Post
Tinubu da Remi sun halarci bikin fara nuna fim kan gwagwarmayar Abiola

Tinubu da Remi sun halarci bikin fara nuna fim kan gwagwarmayar Abiola

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!