• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Sunday, October 4, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Mahmud Nagudu zai gabatar da taron Mauludi ranar Lahadi

by MUKHTAR YAKUBU
October 1, 2026
in Addini
0
Mahmud Nagudu zai gabatar da taron Mauludi ranar Lahadi

Sayyadi Mahmud Nagudu

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

FITACCEN mawaƙin yabon Manzon Allah (S.A.W.), Sayyadi Mahmud Nagudu, zai gabatar da taron Mauludi a ranar Lahadi mai zuwa a Kano.

Za a gudanar da taron ne tare da ƙungiyar Shafi’ul Asqam Al-Amiyya, ƙarƙashin jagorancin Nagudu da Sayyadi Faruq Sufi.

Za a yi taron a ranar Lahadi, 22 ga Rabi’ul Sani, 1448 AH, wadda ta yi daidai da 4 ga Oktoba, 2026, a unguwar Kuntau, Layin Ogiba, cikin birnin Kano.

An tsara yin taron daga ƙarfe 7:00 na yamma zuwa ƙarfe 12:00 na dare.

Ana sa ran manyan malamai za su gabatar da wa’azi da jawabai kan rayuwar Manzon Allah (S.A.W.) da koyarwar sa, yayin da manyan sha’irai daga sassa daban-daban za su gudanar da waƙoƙin yabon Annabi.

Fostar taron da Mahmud Nagudu yake shiryawa

Mahud Nagudu ya shahara wajen gabatar da waƙoƙin yabon Manzon Allah (S.A.W.), kuma taron Mauludin yana daga cikin abubuwan da yake shiryawa a kai a kai duk shekara.

Loading

Tags: KanoMauludiSayyadi Mahmud Nagudu
Previous Post

Zaɓen 2027: Shettima ya nemi goyon bayan ‘yan fim da mawaƙan Arewa wajen sake zaɓen Tinubu

Next Post

Za a ƙaddamar da reshen Kaduna na KAFIGAN ranar Asabar

Related Posts

HOTUNA: Taron Mauludi na Sayyada Raihan Imam Ahmad Ƙamshi
Addini

HOTUNA: Taron Mauludi na Sayyada Raihan Imam Ahmad Ƙamshi

September 6, 2026
Yadda Sayyada Raihan Ƙamshi ta gudanar da taron Mauludi a Kano
Addini

Yadda Sayyada Raihan Ƙamshi ta gudanar da taron Mauludi a Kano

September 6, 2026
Sha’irai sun baje koli a taron Mauludi da ƙungiyar Triple R Kannywood ta yi a Kano
Addini

Sha’irai sun baje koli a taron Mauludi da ƙungiyar Triple R Kannywood ta yi a Kano

September 2, 2026
Sha’iri Aminu Ala ya gudanar da taron Mauludi a Kano
Addini

Sha’iri Aminu Ala ya gudanar da taron Mauludi a Kano

September 1, 2026
Jaruma Raihan Imam da Triple R Kannywood za su yi tarurrukan Mauludi a Kano
Addini

Jaruma Raihan Imam da Triple R Kannywood za su yi tarurrukan Mauludi a Kano

August 30, 2026
Nafisa ‘yar tsohuwar jarumar Kannywood Fati Sulaiman ta yi bikin kammala haddar Alƙur’ani
Addini

Nafisa ‘yar tsohuwar jarumar Kannywood Fati Sulaiman ta yi bikin kammala haddar Alƙur’ani

June 29, 2026
Next Post
Cewar Ability: Ba mu kafa KAFIGAN don sharholiya a Kannywood ba

Za a ƙaddamar da reshen Kaduna na KAFIGAN ranar Asabar

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!