• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, August 25, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Nafisa ‘yar tsohuwar jarumar Kannywood Fati Sulaiman ta yi bikin kammala haddar Alƙur’ani

by MUKHTAR YAKUBU
June 29, 2026
in Addini
0
Nafisa ‘yar tsohuwar jarumar Kannywood Fati Sulaiman ta yi bikin kammala haddar Alƙur’ani

Nafisa tare da mahaifiyar ta, Fati Sulaiman, a wurin taron saukar ta

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

NAFISA Mas’ud, ɗiyar tsohuwar jarumar Kannywood, Fati Sulaiman, ta kammala haddar Alƙur’ani mai tsarki tare da shiga cikin ɗaliban da aka yaye a makarantar Islamiyyar su.

An gudanar da bikin saukar Alƙur’ani na Nafisa, mai shekaru 17 a duniya, a ranar Lahadi, 28 ga Yuni, 2026, a harabar makarantar Islamiyyar su da ke unguwar Rijiyar Zaki a birnin Kano.

Bikin ya samu halartar mahaifiyar ta, Fati Sulaiman, tare da ‘yan’uwa, abokan arziki da sauran masu fatan alheri, waɗanda suka taru domin taya ta murnar wannan babban rabo na kammala haddar littafin Allah.

Nafisa Mas’ud da malamin su

Nafisa ta kasance cikin ɗaliban da makarantar ta yaye bayan sun kammala haddar, lamarin da ya jawo farin ciki da godiya ga iyalan ta da sauran masu ƙaunar ta.

Mahalartan taron sun yi addu’ar Allah ya ƙara mata ilimi mai amfani, ya tabbatar da ita a kan koyarwar Alƙur’ani, tare da sanya wannan nasara ta zama alheri gare ta a duniya da lahira.

Nafisa Mas’ud a wajen saukar su
Nafisa da babar ta tare da ‘yan’uwan su
Nafisa da mahaifiyar ta Fati Sulaiman a wurin taron saukar haddar Alƙur’ani

Loading

Tags: Fati SulaimanKannywoodKanoNafisa Mas'udsaukar Alƙur'ani
Previous Post

Za a ƙaddamar da ƙungiyar ‘yan fim ta KAFIGAN reshen Katsina tare da rantsar da shugabanni gobe Talata

Next Post

An ƙaddamar da sabbin shugabannin KAFIGAN na Katsina, an karrama tsofaffin jaruman Kannywood

Related Posts

An buɗe makarantar Islamiyya da jarumi Yakubu Muhammad ya gina domin sadaƙatul jariya ga mahaifin sa
Addini

An buɗe makarantar Islamiyya da jarumi Yakubu Muhammad ya gina domin sadaƙatul jariya ga mahaifin sa

June 20, 2026
Abin da ya sa Hukumar Tace Finafinai take gudanar da taron Mauludi – El-Mustapha
Addini

Abin da ya sa Hukumar Tace Finafinai take gudanar da taron Mauludi – El-Mustapha

November 29, 2025
Mauludi: Duk da ruwan sama ya hana, na ga taron masoya Annabi – Sayyada Raihan Imam Kamshi
Addini

Mauludi: Duk da ruwan sama ya hana, na ga taron masoya Annabi – Sayyada Raihan Imam Kamshi

September 23, 2025
Surar yaƙin jihadin Islama (Hoto daga shafin History of Islamic Wars, a Facebook)
Addini

Tarihin Waƙar Yaƙin Tabuka: Daga Wali Ɗanmasani zuwa jiya

June 21, 2023
Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi
Addini

Baban mu Shehu Ɗahiru Bauchi ya cika shekara 98

August 2, 2022
Sheikh Ibrahim Khalil
Addini

Majalisar Malamai: Har yanzu Sheikh Ibrahim Khalil ne shugaba, inji gamayyar malaman Kano

October 12, 2021
Next Post
An ƙaddamar da sabbin shugabannin KAFIGAN na Katsina, an karrama tsofaffin jaruman Kannywood

An ƙaddamar da sabbin shugabannin KAFIGAN na Katsina, an karrama tsofaffin jaruman Kannywood

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!