Da zan samu dama sai na fitar da duk jarumai daga Kannywood, sannan in dawo da su — Amal Umar
FITACCIYAR jaruma kuma furodusa a masana'antar finafinai ta Kannywood, Amal Umar, ta bayyana yadda masana'antar take fama da rashin tsari, ...
FITACCIYAR jaruma kuma furodusa a masana'antar finafinai ta Kannywood, Amal Umar, ta bayyana yadda masana'antar take fama da rashin tsari, ...
MARUBUTA a Jihar Kano sun shiga sahun masu cin gajiyar tallafin inshorar lafiya da gwamnatin jihar ke bayarwa. A baya, ...
WATA sabuwar ƙungiyar ’yan fim ɗin Hausa mai adawa da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, mai suna Kannywood Media Forum ...
FITACCEN mawaƙin Hausa na masana’antar Kannywood, Muhammad Yunusu, wanda aka fi sani da Kawu Ɗan Sarki, ya shiga sahun angwayen ...
ƘUNGIYAR Triple R Kannywood ta kai wa fitaccen jarumin masana’antar finafinan Hausa, Mustapha Musty, tallafin kuɗi naira dubu ɗari biyar ...
FITACCEN jarumin masana'antar Kannywood, Alhaji Tijjani Usman, wanda aka fi sani da Tijjani Faraga, ya aurar da 'yar sa ta ...
FITACCEN mawaƙi Ado Isah Gwanja ya tabbatar da cewa yana ci gaba da samun sauƙi bayan da aka kwantar da ...
FITACCEN matashin mawaƙi a Kannywood, Sa'eed Ja'afar, ya samu ƙaruwa da 'ya mace bayan da maiɗakin sa ta haifa masa ...
FITACCEN furodusan masana'antar Kannywood, Mustapha Ahmad, wanda aka fi sani da Alhaji Sheshe, ya shiga sahun ma'aurata da suka samu ...
© 2024 Mujallar Fim