Tinubu yana goyon bayan Ƙananan Hukumomi su ci gashin kan su – Minista
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ce Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, yana da cikakken ƙudiri na tabbatar da ’yancin cin gashin kai na ƙananan hukumomi domin zurfafa dimokiraɗiyya da kuma hanzarta cigaba a matakin ƙasa. Ministan ya bayyana haka ne a Abuja a ranar...
Read more