An ƙaddamar da sabbin shugabannin KAFIGAN na Katsina, an karrama tsofaffin jaruman Kannywood
ƘUNGIYAR Ƙungiyoyin Masana'antar Finafinai ta Kannywood a Nijeriya (KAFIGAN) ta ƙaddamar da sababbin shugabannin ta na reshen Jihar Katsina da ...
ƘUNGIYAR Ƙungiyoyin Masana'antar Finafinai ta Kannywood a Nijeriya (KAFIGAN) ta ƙaddamar da sababbin shugabannin ta na reshen Jihar Katsina da ...
A GOBE Talata za a ƙaddamar da reshen Jihar Katsina na ƙungiyar 'yan fim ta Kannywood Film Industry Guilds and ...
ALLAHU Akbar! Allah ya yi wa ɗaya daga cikin dattawan Kannywood, Alhaji Nura Shareef Ibrahim, rasuwa a daren yau. Nura ...
DARAKTAN yaɗa labarai da harkokin jama’a na sabuwar ƙungiyar masu shirya finafinai ta Nijeriya, KAFIGAN, Malam Al-Amin Ciroma, ya aje ...
DARAKTA-JANAR na sabuwar ƙungiyar nan ta masu shirya finafinai ta Nijeriya mai suna KAFIGAN, Alhaji Adamu Bello (Ability), ya miƙa ...
GWAMNATIN Jihar Kaduna ta sha alwashin za ta yi aiki tuƙuru tare da haɗin gwiwa da ƙungiyar Kannywood Film Industry ...
A YAU Juma'a ne za a ƙaddamar da wata sabuwar ƙungiyar 'yan fim ɗin Hausa ta ƙasa mai suna Kannywood ...
ALLAH ya yi wa Jami'in Yaɗa Labarai na ƙungiyar masu shirya finafinai ta KAFIGAN, Malam Adamu Ibrahim Kabala, rasuwa. Ya ...
MANYAN ƙungiyoyin harkar fim a Kannywood, wato Kannywood Film Industry Guilds and Associations of Nigeria (KAFIGAN) da kuma Motion Picture ...
© 2024 Mujallar Fim