• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Friday, June 6, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Alƙawarin Atiku ga Gombawa: Zan farfaɗo da dam ɗin Daɗin Kowa, samar da lantarki, noman rani da titina

by DAGA WAKILIN MU
November 22, 2022
in Nijeriya
0
Atiku na amsar gaisuwa daga magoya bayan sa a Gombe

Atiku na amsar gaisuwa daga magoya bayan sa a Gombe

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

ƊAN takarar shugabancin ƙasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya yi wa al’ummar Jihar Gombe alƙawarin zai farfaɗo da madatsar ruwa ta Daɗin Kowa domin a riƙa samar da wutar lantarki ga ƙasa, idan har aka zaɓe shi a 2023.

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasar ya yi wannan alƙawarin ne lokacin da rundunar yaƙin neman zaɓen PDP ta dira Gombe domin ci gaba da kamfen ɗin sa. 

Haka kuma ya yi alƙawarin gina dukkan titinan da su ka haɗe Jihar Gombe da Adamawaz Barno, Yobe da Bauchi.

Atiku ya ce ya tabbatar idan aka gina titinan waɗanda sun daɗe da lalacewa, harkokin kasuwanci da cinikayya a tsakanin jihohin biyar za su ƙara bunƙasa sosai.

Dandazon ‘yan PDP a taron Atiku a Gombe

“Mu na kuma ƙara jaddada cewa Daɗin  Kowa Dam wanda dama tun asali PDP ce ta gina shi domin samar da wuta da noman rani, to idan mu ka ci zaɓe za mu sake farfaɗo da shi domin bunƙasa lantarki da noman ranin.

Ya ce: “Kuma za mu tabbatar cewa mun gina dukkan titinan da su ka haɗa Gombe, Barno, Bauchi, Yobe da Adamawa, domin inganta harkokin cinikayya.” 

Wazirin na Adamawa, wanda ɗan asalin Jihar Adamawa ne, ya kwatanta kan sa da Firayim Minista Abubakar Tafawa-Balewa.

Ya ce, “Da yawa daga cikin ku ba a haife ku lokacin mulkin Abubakar Tafawa Ɓalewa ba. To a yau ga dama ta same ku ta sake samun wani Tafawa Ɓalewa ɗin idan ku ka zaɓe ni.”

Shugaban kamfen ɗin shugaban kasa na PDP, kuma Gwamnan Jihar Akwa Ibom, Udom Emmanuel,  ya ce idan PDP ta yi nasara a 2023, tattalin arzikin ƙasa zai bunƙasa, sannan darajar naira ita za ta farfaɗo.

Loading

Tags: alƙawariAtiku AbubakarDaɗin KowaGombawaJihar GombePDPyaƙin neman zaɓeZaɓen 2023
Previous Post

Magoya bayan Atiku sun yi wa taron gwamnonin PDP ‘yan G5 ƙafar angulu a Legas

Next Post

Zaɓen 2023: Yadda siyasar jam’iyyu ta tsayar da harkar fim a Kannywood

Related Posts

Gwamnatin Tarayya za ta tallafa wa yekuwar rigakafin cutar ƙyandar Jamus
Nijeriya

Gwamnatin Tarayya za ta tallafa wa yekuwar rigakafin cutar ƙyandar Jamus

June 4, 2025
Tinubu ya tura wakilai zuwa Neja kan ambaliyar Mokwa da ta halaka sama da mutum 150
Nijeriya

Tinubu ya tura wakilai zuwa Neja kan ambaliyar Mokwa da ta halaka sama da mutum 150

May 31, 2025
Gwamnatin Nijeriya ta goyi bayan amfani da Ƙirƙirarrar Basira cikin ɗa’a a aikin jarida – Idris
Nijeriya

Gwamnatin Tarayya ta yi ta’aziyyar mutanen da suka rasu a ambaliyar garin Mokwa

May 30, 2025
Babu wasu masu juya Tinubu ta bayan fage – Idris
Nijeriya

Babu wasu masu juya Tinubu ta bayan fage – Idris

May 25, 2025
Shirye-shiryen Shugaba Tinubu Suna Buɗe Hanyar Farfaɗowar Tattalin Arzikin Nijeriya – Idris
Nijeriya

Shirye-shiryen Shugaba Tinubu Suna Buɗe Hanyar Farfaɗowar Tattalin Arzikin Nijeriya – Idris

May 20, 2025
Idris ya ƙaryata ji-ta-ji-tar an mayar da taron bayanin ministoci zuwa London
Nijeriya

Idris ya ƙaryata ji-ta-ji-tar an mayar da taron bayanin ministoci zuwa London

May 16, 2025
Next Post
Su Ali Nuhu sanye da rigunan APC a babban taron Bola Tinubu a Kano a ƙarshen makon jiya

Zaɓen 2023: Yadda siyasar jam'iyyu ta tsayar da harkar fim a Kannywood

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!