• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Friday, June 6, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Atiku ya yi alƙawarin kashe dala biliyan 10 don samar da ayyuka da inganta rayuwar mata da matasa

by DAGA WAKILIN MU
November 27, 2022
in Nijeriya
0
Atiku Abubakar a taron Ilorin

Atiku Abubakar a taron Ilorin

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

ƊAN takarar shugaban ƙasa a PDP, Atiku Abubakar, ya yi alƙawarin cewa idan ya yi nasara a zaɓen 2023, gwamnatin sa za ta ware dala biliyan 10 don bunƙasa rayuwar mata, samar da ayyuka, ƙanana da matsakaitan masana’antu da sana’o’i.

Ya ce waɗannan zunzurutun kuɗin za su kuma yi amfani wajen tallafa wa mata da matasa kaiwa ga matakan nasarar da su ke ta hanƙoron ganin sun cimma burin kaiwa.

Atiku ya sha wannan alwashin a Ilorin, babban birnin Jihar Kwara, lokacin da ya je yaƙin neman zaɓe a can.

Magoya bayan Atiku na yi masa gaisuwa Ilorin

Atiku wanda ya yi mataimakin shugaban ƙasa daga 1999 zuwa 2007, ya ɗora laifin matsalar tsaro a kan gwamnatin APC.

Ya ce gwamnatin Buhari ta gaza kuma ta yaudari ‘yan Nijeriya a fannin tsaro da ayyukan gina ƙasa.

Da ya ke taya Jihar Kwara nuna damuwar sa kan matsalolin jihar, Atiku ya nuna takaicin cewa duk da yake Kwara ce mahaɗar Arewa da Kudu, amma ba ta da hanyoyi masu kyau.

Shi kuwa Shugaban PDP, Dakta Iyorchia Ayu, cewa ya yi: “Jam’iyyar PDP babban gida ne wanda kawunan dukkan iyalan gidan a haɗe su ke. Mu na kan hanyar kaiwa ga nasara.

“PDP za ta dawo ta ceci Nijeriya, ta maida ta kan turbar bunƙasa da ceton kowane iyali.

“Kada ku bari wasu su yaudare ku, yunwar da ta yi mana katutu a yanzu ta nunka wadda mu ka sha a 2015. Kowa ya fito da katin zaɓen sa ku zaɓi PDP, ku zaɓi ɗan takarar ta Atiku Abubakar a zaɓen 2023.”

Loading

Tags: APCAtiku AbubakarIlorinIyorchia AyuKwaraPDPZaɓen 2023
Previous Post

An ɗaure wanda Hukumar Zaɓe ta kama da katin zaɓe 101, Kuma an shiga shari’a da wanda aka damƙe da kati 367

Next Post

Shekara 10 da aure: Ina alfahari da zama na da Sumayya, inji Jamilu Ibrahim

Related Posts

Gwamnatin Tarayya za ta tallafa wa yekuwar rigakafin cutar ƙyandar Jamus
Nijeriya

Gwamnatin Tarayya za ta tallafa wa yekuwar rigakafin cutar ƙyandar Jamus

June 4, 2025
Tinubu ya tura wakilai zuwa Neja kan ambaliyar Mokwa da ta halaka sama da mutum 150
Nijeriya

Tinubu ya tura wakilai zuwa Neja kan ambaliyar Mokwa da ta halaka sama da mutum 150

May 31, 2025
Gwamnatin Nijeriya ta goyi bayan amfani da Ƙirƙirarrar Basira cikin ɗa’a a aikin jarida – Idris
Nijeriya

Gwamnatin Tarayya ta yi ta’aziyyar mutanen da suka rasu a ambaliyar garin Mokwa

May 30, 2025
Babu wasu masu juya Tinubu ta bayan fage – Idris
Nijeriya

Babu wasu masu juya Tinubu ta bayan fage – Idris

May 25, 2025
Shirye-shiryen Shugaba Tinubu Suna Buɗe Hanyar Farfaɗowar Tattalin Arzikin Nijeriya – Idris
Nijeriya

Shirye-shiryen Shugaba Tinubu Suna Buɗe Hanyar Farfaɗowar Tattalin Arzikin Nijeriya – Idris

May 20, 2025
Idris ya ƙaryata ji-ta-ji-tar an mayar da taron bayanin ministoci zuwa London
Nijeriya

Idris ya ƙaryata ji-ta-ji-tar an mayar da taron bayanin ministoci zuwa London

May 16, 2025
Next Post
Sumayya da Jamilu Ibrahim

Shekara 10 da aure: Ina alfahari da zama na da Sumayya, inji Jamilu Ibrahim

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!