Waɗannan wasu daga cikin hotuna ne na Taron Ƙasa da Ƙasa a kan Tarihin Rayuwa da Waƙoƙin Makaɗa Abubakar Kassu Zurmi wanda aka fara a yau a Jami’ar Jihar Sakkwato da ke Birnin Sakkwato.
Akwai wasu hotunan a shafin mu na Facebook, wato:
https://www.facebook.com/share/p/1ANbvpQT3x/



