• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, June 17, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Jaruman Kannywood, Raihan Imam da Zulaihat Daɗin Kowa, za su yi taron Mauludi ran Alhamis

by DAGA MUKHTAR YAKUBU da ABBA MUHAMMAD
October 10, 2023
in Labarai
0
Zulaihat Daɗin Kowa (a hagu) da Raihan Imam Ƙamshi

Zulaihat Daɗin Kowa (a hagu) da Raihan Imam Ƙamshi

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

JARUMAN nan na Kannywood, Sayyada Raihan Imam (Ƙamshi) da Zulaihat Ibrahim (Zullie), kowacce za ta shirya gagarumin bikin Mauludin Manzon Allah (s.a.w.), a jibi Alhamis, wato 27 ga Rabi’ul Awwal, wanda ya yi daidai da 12 ga Oktoba, 2023.

Taron da Raihan ta shirya Za a yi  shi ne a F.C.E., Dulawiya, layin Mu’azu Bin Jabal a cikin birnin Kano. 

A sanarwar da ta bayar, jarumar ta ce za a fara taron da misalin ƙarfe 7:00 na dare har zuwa abin da ya sauwaƙa.

Haka kuma za a gabatar da jawabai da kuma ƙasidun yabon Manzon Allah (s.a.w.).

Raihan ta ce ta na gayyatar dukkan al’ummar Musulmi zuwa wajen taron.

Katin gayyatar da Raihan ta raba

Ita kuma Zulaihat, wadda kuma mawaƙiya ce, za ta gudanar da bikin Mauludin ne a Sani Time Street, kusa da masallacin Al-Ansar, unguwar Maidile, cikin Kano.

Kamar yadda aka rubuta a jikin katin gayyatar, za a fara bikin da misalin ƙarfe 7:00 na dare har zuwa wayewar gari.

Jarumar, wadda ake kira Zulaihat Daɗin Kowa, ita ma ta ce ta na gayyatar dukkan ‘yan’uwa da abokan arziƙi zuwa wurin taron.

Allah ya ba da ikon zuwa, amin.

Fostar gayyata wadda Zulaihat ta raba

Loading

Previous Post

Abin da ya sa na shiga zanga-zanga duk da aure na – tsohuwar jaruma Khadija Yobe

Next Post

Yusuf Sasen da Amina sun samu ƙaruwa

Related Posts

Furodusan Kannywood, Abubakar Galadima ya zama jakaden garin sinadarin girki na Zahir Spice Curry
Labarai

Furodusan Kannywood, Abubakar Galadima ya zama jakaden garin sinadarin girki na Zahir Spice Curry

June 15, 2025
Wani maigida na ya ce wahalar banza nake yi a kan Yerima Shettima, inji Hussaini Danko
Labarai

Wani maigida na ya ce wahalar banza nake yi a kan Yerima Shettima, inji Hussaini Danko

June 13, 2025
Jarumin Kannywood, Abdul M. Shareef zai auri jaruma Maryam Malika
Labarai

Jarumin Kannywood, Abdul M. Shareef zai auri jaruma Maryam Malika

June 12, 2025
Hukumar Tace Finafinai ta Kano ta yaba wa ɗakunan taruka bisa bin doka da oda lokacin bukukuwan Sallah
Labarai

Hukumar Tace Finafinai ta Kano ta yaba wa ɗakunan taruka bisa bin doka da oda lokacin bukukuwan Sallah

June 12, 2025
Rahama Sadau ta raba barka da Sallah ga ‘yan fim na Kaduna
Labarai

Rahama Sadau ta raba barka da Sallah ga ‘yan fim na Kaduna

June 11, 2025
‘Aure tsakanin jaruman Kannywood, Mansurah da Momoh’: Yadda lamarin yake
Labarai

‘Aure tsakanin jaruman Kannywood, Mansurah da Momoh’: Yadda lamarin yake

June 11, 2025
Next Post
Yusuf Sasen da Ameena tare da ɗan su, Muhammad Auwal

Yusuf Sasen da Amina sun samu ƙaruwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!