• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Saturday, June 7, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Minista Sadiya ta jajanta wa ‘yan kasuwar Guru da gobara ta yi wa ɓarna

by DAGA WAKILIN MU
January 11, 2022
in Nijeriya
0
Hajiya Sadiya Umar Farouq

Hajiya Sadiya Umar Farouq

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

MINISTAR Harkokin Jinƙai, Agaji da Inganta Rayuwa, Hajiya Sadiya Umar Farouq, ta bayyana jaje ga ‘yan kasuwar da gobara ta lashe wa dukiya a Babbar Kasuwar garin Guru a Jihar Yobe.

Gobarar ta yi sanadiyyar ƙonewar sama da shaguna 300 tare tare da lalata dukiyar miliyoyin naira a ƙarshen makon da ya gabata.

Hajiya Sadiya ta bayyana asarar da cewa babba ce, yayin da kuma ta umarci Hukumar Kai Agajin Gaggawa ta Ƙasa (NEMA) da ta gudanar da binciken gani-da-ido kan bala’in domin a san yawan asarar da aka yi.

Ta ce, “Ina miƙa saƙon jaje ga gwamnatin Jihar Yobe da waɗanda bala’in gobarar ya shafa wanda ya ragargaza Babbar Kasuwar Nguru. An yi asarar dukiya ta miliyoyin naira sanadiyyar wannan gobara a yayin da kuma aka rasa sana’ar yi.

“Wannan ba kawai asarar tattalin arziki kaɗai ba ce ga jihar har ga ƙasa baki ɗaya. Mu na fatan za a binciko abin da ya jawo wannan wuta don a magance faruwar irin hakan a nan gaba.

“Jami’an Hukumar Kai Agajin Gaggawa ta Ƙasa (NEMA) wadda ke ƙarƙashin Ma’aikatar Harkokin Agaji sun riga sun ziyarci kasuwar domin su  gano girman asarar, da fatan gwamnati za ta shiga ciki ta taimaki waɗanda abin ya shafa.”

Duk da yake ba a kai ga bayyana wa duniya musabbabin gobarar ba, amma rahotanni sun ce shaguna da sito-sito masu yawan gaske sun ƙone ƙurmus a lokacin bala’in.

Tawagar jami’an NEMA daga ofishin yankin Arewa-maso-gabas na hukumar sun ziyarci kasuwar domin su ceto abin da za a samu daga gobarar tare da haɗin gwiwar Hukumar Kai Agajin Gaggawa ta Jihar Yobe.

Loading

Tags: gobaraHajiya Sadiya Umar FarouqJihar YobekasuwaMinistar Harkokin AgajiMinistry of Humanitarian AffairsNEMANguru
Previous Post

Ta’aziyyar Muhammadu Ɗan Sanyinna (Raba-Gardama)

Next Post

Ƙungiya ta shirya wa Kanawa zalla gasar rubuta waƙa kan illar fyaɗe

Related Posts

Gwamnatin Tarayya za ta tallafa wa yekuwar rigakafin cutar ƙyandar Jamus
Nijeriya

Gwamnatin Tarayya za ta tallafa wa yekuwar rigakafin cutar ƙyandar Jamus

June 4, 2025
Tinubu ya tura wakilai zuwa Neja kan ambaliyar Mokwa da ta halaka sama da mutum 150
Nijeriya

Tinubu ya tura wakilai zuwa Neja kan ambaliyar Mokwa da ta halaka sama da mutum 150

May 31, 2025
Gwamnatin Nijeriya ta goyi bayan amfani da Ƙirƙirarrar Basira cikin ɗa’a a aikin jarida – Idris
Nijeriya

Gwamnatin Tarayya ta yi ta’aziyyar mutanen da suka rasu a ambaliyar garin Mokwa

May 30, 2025
Babu wasu masu juya Tinubu ta bayan fage – Idris
Nijeriya

Babu wasu masu juya Tinubu ta bayan fage – Idris

May 25, 2025
Shirye-shiryen Shugaba Tinubu Suna Buɗe Hanyar Farfaɗowar Tattalin Arzikin Nijeriya – Idris
Nijeriya

Shirye-shiryen Shugaba Tinubu Suna Buɗe Hanyar Farfaɗowar Tattalin Arzikin Nijeriya – Idris

May 20, 2025
Idris ya ƙaryata ji-ta-ji-tar an mayar da taron bayanin ministoci zuwa London
Nijeriya

Idris ya ƙaryata ji-ta-ji-tar an mayar da taron bayanin ministoci zuwa London

May 16, 2025
Next Post
Ƙungiya ta shirya wa Kanawa zalla gasar rubuta waƙa kan illar fyaɗe

Ƙungiya ta shirya wa Kanawa zalla gasar rubuta waƙa kan illar fyaɗe

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!