• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Monday, April 6, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Minista ya sha alwashin ba ‘yan jaridun soshiyal midiya horo kan hanyoyin yaɗa labarai na zamani

by WAKILIN MU
April 18, 2025
in Nijeriya
0
Minista ya sha alwashin ba ‘yan jaridun soshiyal midiya horo kan hanyoyin yaɗa labarai na zamani

Minista Alhaji Mohammed Idris yana jawabi ga 'yan jaridun soshiyal midiya a taron

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

MINISTAN Yaɗa Labarai da Wayar da Kan jama’a, Alhaji Mohammed Idris, ya jaddada cewa ma’aikatar sa za ta riƙa horas da ‘yan jaridun soshiyal midiya kan hanyoyin watsa labarai na zamani.

Ministan ya faɗi haka ne a cikin saƙon godiya da ya aika wa ‘yan jaridun soshiyal midiya na arewacin ƙasar nan da suka halarci taron farko da ya yi da su a ranar Laraba a Abuja.

A saƙon da ya miƙa musu a bayan taron, ta hannun Daraktan Hulɗa da Jama’a da Tsare-tsaren Baƙi a Ma’aikatar Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, wato Dakata Suleiman Haruna, ministan ya bayyana farin ciki kan nasarar da aka samu a taron.

A cewar sa, an yi musanyar ra’ayoyi tare da zurfin shawarwari a taron.

Ministan ya ce: “Na ji daɗi sosai kan yadda kuka fayyace tunanin ku tare da faɗin maganganun rungumar kowa a taron.

“Muna sa ran cewa nan gaba za a sake yin irin wannan zaman kafin ƙarshen wannan shekarar.

“Bugu da ƙari, muna da burin faɗaɗa taron ta yadda za a ƙara yawan mamallakan kafafen watsa labarai na soshiyal midiya a tarurruka irin wannan da za a yi a nan gaba.”

Idris yana jawabi ga mahalartan taron

Alhaji Idris ya kuma bayyana cewa daga lokaci zuwa lokaci za a riƙa ɗaukar wasu daga cikin masu halartar taron domin a ba su horaswa ta musamman kan hanyoyin yaɗa labarai da ƙirƙirarrar fasaha (artificial intelligence) wadda Ma’aikatar Yaɗa Labarai ta Tarayya za ta riƙa shiryawa.

Haka kuma ya ce wannan taro da aka yi da ‘yan jaridun soshiyal midiya na Arewa, za a riƙa yin irin sa da takwarorin su na kudancin Nijeriya.

Wani sashe na ‘yan jarida a taron
Minista yana amsa tambayoyin mahalartan taron
An ɗauki hotuna bayan taron

Loading

Tags: Mohammed Idrissoshiyal midiya
Previous Post

Gwamnan Kano ya ɗauki nauyin ‘yan Kannywood 5 zuwa Hajjin bana

Next Post

Hotunan Ranar Farko ta taron tunawa da Makaɗa Kassu Zurmi

Related Posts

Yadda CBN ke tallabe da tattalin arzikin Nijeriya, yayin sa farashin ɗanyen mai ke faɗuwar-‘yan-bori a kasuwa
Nijeriya

Yadda CBN ke tallabe da tattalin arzikin Nijeriya, yayin sa farashin ɗanyen mai ke faɗuwar-‘yan-bori a kasuwa

November 7, 2025
Shirin ƙarfafa jari: CBN ya shawarci bankuna marasa ƙarfi su haɗe ko su rage wa lasisin su geji
Nijeriya

Shirin ƙarfafa jari: CBN ya shawarci bankuna marasa ƙarfi su haɗe ko su rage wa lasisin su geji

November 2, 2025
Bankin CBN ya yunƙuro: Naira ta hana dala numfashi mai ƙarfi a ƙarshen Oktoba
Nijeriya

Bankin CBN ya yunƙuro: Naira ta hana dala numfashi mai ƙarfi a ƙarshen Oktoba

November 2, 2025
Bankin CBN ya ƙaryata ƙazafin sayar wa manyan dillalan mai dala biliyan 1.259 domin su shigo da fetur daga waje
Nijeriya

Bankin CBN ya ƙaryata ƙazafin sayar wa manyan dillalan mai dala biliyan 1.259 domin su shigo da fetur daga waje

October 29, 2025
Tinubu ya yi adalci ga dukkan yankunan Nijeriya – Ministan Yaɗa Labarai
Nijeriya

Tinubu ya yi adalci ga dukkan yankunan Nijeriya – Ministan Yaɗa Labarai

August 31, 2025
Nijeriya

Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar da Sababbin Cibiyoyin Maganin Ciwon Daji

July 24, 2025
Next Post
Hotunan Ranar Farko ta taron tunawa da Makaɗa Kassu Zurmi

Hotunan Ranar Farko ta taron tunawa da Makaɗa Kassu Zurmi

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!