• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, July 23, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Nasarawa ta fi kowace jiha ingantattun wuraren shirya fim, inji Gwamna Sule

by DAGA IRO MAMMAN
February 11, 2022
in Labarai
0
Injiniya Abdullahi A. Sule, Gwamnan Jihar Nasarawa

Injiniya Abdullahi A. Sule, Gwamnan Jihar Nasarawa

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

GWAWNA Abdullahi A. Sule ya bayyana cewa Jihar Nasarawa ta fi kowace jiha a Nijeriya wuraren da su ka dace a shirya fim a cikin su.

Gwamnan ya faɗi haka ne a wajen taron iyayen ƙasa na Ƙungiyar Jaruman Fim ta Nijeriya (Actors Guild of Nigeria, AGN) wanda aka yi a Abuja. 

Sule, wanda ya samu wakilcin Darakta Janar na Harkokin Yaɗa Labarai a ofishin sa, Alhaji Yakubu Lamai, ya yaba wa ‘ya’yan masana’antar shirya finafinai ta Nollywood a kan yadda su ke sama wa ƙasar nan kuɗin shiga, fahimtar juna a tsakanin al’adu, amintaka a tsakanin ƙasashe da kuma yadda ta kasance ta biyu a hanyoyin samar da aikin yi da ƙarfafa arzikin ƙasa a Nijeriya, bayan aikin gona. 

Bayan ya bayana cewa Nollywood masana’anta ce ta biliyoyin naira, ya kuma tuno da cewa a shekarun baya kaɗan Bankin Duniya ya zuba dalar Amurka miliyan 20 a matsayin kuɗin tallafi don haɓaka masana’anar shirya fim ta Nijeriya, wanda hakan ne ya ba Jihar Nasarawa ƙwarin gwiwa wajen yanke shawarwar ta samar da yanayin da ya dace domin haɓaka masana’antar fim. 

Gwamna Sule ya ce ya kashe sama da naira biliyan 2.5 don kammala hanyar da ta tashi daga Sisin Baƙi zuwa Farin Ruwa, kuma ta na kashe kuɗi don samar da wutar lantarki a wurin da ruwa ke zubowa daga saman tsauni, da gina otal-otal da cibiyoyin wasanni da kuma ƙauyen shirya fim da ya yi daidai da kowane iri a duniya domin mashirya fim.

Gwamnan ya ce wani tsari da ya yi don haɓaka industirin fim shi ne ya haɗa hannu da gwamnatin ƙasar Faransa da Hukumar Tace Finafinai da Bidiyo ta Ƙasa (NFVCB) a ranar Litinin, 7 ga Disamba, 2020 su ka ƙaddamar da katafaren gidan sinima mai suna ‘Canal Olympia’, wanda shi ne gidan sinima mafi girma a yankin Afrika ta Yamma, a garin Karu da ke cikin Jihar Nasarawa.

Loading

Tags: Actors Guild of NigeriaBankin DuniyaCanal OlympiaFarin Ruwafilm villageGwamna Abdullahi A. SuleJihar NasarawaNational Film and Videos Censors BoardNFVCBnollywoodYakubu Lamai
Previous Post

Rashin biya mai tsoka: Ali Nuhu da Nazir Adam Salih sun yi wa Ladin Cima raddi

Next Post

A Kannywood sai an kwanta da mace ake saka ta a fim, inji Naziru Sarkin Waƙa

Related Posts

Allah ya yi wa mahaifiyar darakta Salisu Mu’azu rasuwa
Labarai

Allah ya yi wa mahaifiyar darakta Salisu Mu’azu rasuwa

July 17, 2025
Hukumar Shari’a da Hukumar Tace Finafinai za su haɗa gwiwa don tsaftace tarbiyya a Kano
Labarai

Hukumar Shari’a da Hukumar Tace Finafinai za su haɗa gwiwa don tsaftace tarbiyya a Kano

July 11, 2025
Jarumin Kannywood, Baba Ƙarami ya yi magana kan ganin sa da aka yi kan keken guragu 
Labarai

Jarumin Kannywood, Baba Ƙarami ya yi magana kan ganin sa da aka yi kan keken guragu 

July 10, 2025
Tsohuwar jarumar Kannywood, Halisa tana neman addu’a
Labarai

Tsohuwar jarumar Kannywood, Halisa tana neman addu’a

July 9, 2025
Mawaƙin Manzon Allah, Abdullahi Ɗan Gano ya rasu
Labarai

Mawaƙin Manzon Allah, Abdullahi Ɗan Gano ya rasu

July 7, 2025
MOPPAN ta yi wa al’ummar Kano ta’aziyyar Aminu Ɗantata 
Labarai

MOPPAN ta yi wa al’ummar Kano ta’aziyyar Aminu Ɗantata 

June 29, 2025
Next Post
Naziru M. Ahmad a cikin bidiyon da ya tura a daren jiya

A Kannywood sai an kwanta da mace ake saka ta a fim, inji Naziru Sarkin Waƙa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!