• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Sunday, July 27, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Shugaban MOPPAN, Habibu Barde, zai aurar da ɗan sa ranar Asabar

by ABBA MUHAMMAD
February 15, 2024
in Ranar Murna
0
Shugaban MOPPAN, Habibu Barde, zai aurar da ɗan sa ranar Asabar

Alhaji Habibu Barde da katin gayyatar ɗaurin auren ɗan sa Najib

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

SHUGABAN riƙo na Haɗaɗɗiyar Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN) na ƙasa, Alhaji Habibu Barde Muhammad, zai aurar da ɗan sa, Najib a ranar Asabar mai zuwa.

Za a ɗaura auren Najib Habibu Barde da masoyiyar sa, A’isha Aminu Saley, da misalin ƙarfe 11:00 na safe a gidan marigayi Malam Suley Ɗan Gogel da ke Layin Faruk Mustapha, daura da Layin Alhaji Sarauta, a Azare, Jihar Bauchi.

Mujallar Fim ta ruwaito cewa Alhaji Habibu Barde na gayyatar kowa da kowa, amma wanda bai samu damar halarta ba, ya yi wa ango da amarya addu’a.

Loading

Tags: aureHabibu Barde MuhammadNajib
Previous Post

Cewar Hannatu Bashir: Abin takaici ne yadda mazan Kannywood irin su Adam Zango suke ɓata sunan matan industiri

Next Post

MOPPAN ta Kano za ta gudanar da addu’ar bakwai na rasuwar jaruma Bintu ‘Daɗin Kowa’

Related Posts

MC Kabir Bahaushe zai ƙara aure ran Asabar
Ranar Murna

MC Kabir Bahaushe zai ƙara aure ran Asabar

July 22, 2025
Furodusa a Kannywood, Shu’aibu Yawale ya aurar da ‘ya’ya biyu
Ranar Murna

Furodusa a Kannywood, Shu’aibu Yawale ya aurar da ‘ya’ya biyu

July 18, 2025
Furodusa a Kannywood, Rabi’u Koli da A’isha sun zama ɗaya
Ranar Murna

Furodusa a Kannywood, Rabi’u Koli da A’isha sun zama ɗaya

July 16, 2025
Ranar Murna

Furodusa a Kannywood, Rabi’u Koli zai yi aure ranar Asabar

July 10, 2025
Al-Ameen, Haidar na shirin Daɗin Kowa, ya zama angon Walida
Ranar Murna

Al-Ameen, Haidar na shirin Daɗin Kowa, ya zama angon Walida

June 29, 2025
Haihuwa ta 14: Mawaƙi Abubakar Yarima ya samu Muhammad Sani
Ranar Murna

Haihuwa ta 14: Mawaƙi Abubakar Yarima ya samu Muhammad Sani

June 19, 2025
Next Post
MOPPAN ta Kano za ta gudanar da addu’ar bakwai na rasuwar jaruma Bintu ‘Daɗin Kowa’

MOPPAN ta Kano za ta gudanar da addu'ar bakwai na rasuwar jaruma Bintu 'Daɗin Kowa'

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!