Ƙarshen tika-tika, tik! A’ishatulhumaira ta zama matar Rarara ta huɗu
FITACCEN mawaƙi Alhaji Dauda Abdullahi Kahutu (Rarara) ya auri daɗaɗɗiyar aminiyar sa, Hajiya Aisha Ahmad Idris (A'ishatulhumaira) a yau a ...
FITACCEN mawaƙi Alhaji Dauda Abdullahi Kahutu (Rarara) ya auri daɗaɗɗiyar aminiyar sa, Hajiya Aisha Ahmad Idris (A'ishatulhumaira) a yau a ...
DARAKTA a Kannywood, Malam Al-Amin Ciroma, zai angwance a farkon watan gobe. Daraktan, wanda kuma fitaccen jarumi ne, zai yi ...
JARUMI kuma furodusa a Kannywood, Shariff Aminu Ahlan, zai aurar da ‘yar sa, Hassana Shariff Aminu Ahlan. Za a ɗaura ...
FITACCEN mawaƙi a Kannywood, Abdussamad Adam, wanda aka fi sani da suna Abdul Respect, shi ma ba a bar shi ...
TSOHON Editan mujallar Fim kuma fitaccen jarumi a Kannywood, Malam Aliyu Abdullahi Gora II, zai aurar da 'yar sa ta ...
A RANAR Asabar, 4 ga Janairu, 2025, za a ɗaura auren 'yar mawaƙi Sunusi Anu, wato Fadila Sunusi Anu (Anuwa), ...
JARUMAR Kannywood, Zuwaira Musa, ta bi sahun masu yin aure a ƙarshen wannan shekara ta 2024 domin kuwa a jiya ...
MAWAƘI a Kannywood, Malam Muhammad Gali Yusuf, wanda aka fi sani da Galin Money, zai aurar ‘ya’yan sa mata guda ...
JARUMIN Kannywood kuma furodusa, Ali Rabi'u Ali (Daddy), ya aurar da babbar 'yar sa, wato Saudat. An ɗaura auren Saudat ...
A YAU Juma'a za a ɗaura auren tsohuwar jarumar Kannywood, Sadiya Muhammad Tukur, wadda aka fi sani da Sadiya Gyale. ...
© 2024 Mujallar Fim