Shawartar gwamnan Kano kan Kannywood: Malam Khalid ya karɓi takardar kama aiki by DAGA ALI KANO February 19, 2022 1 ƊAYA daga cikin dattawan Kannywood, Malam Khalid Musa, a yau ya karɓi takardar kama aiki a matsayin sabon mai ba ...