Nijeriya ta yi tir da harin da ake kai wa ‘yan jarida a Gaza, ta yi kira da a gaggauta tsagaita wuta a rikicin Isra’ila da Falasɗinu
MINISTAN Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya yi Allah-wadai da harin da sojojin Isra'ila ke kai ...