Minista na so masu sana’ar talla a kafafen labarai su faɗakar da jama’a kan shirye-shiryen tattalin arziki da Tinubu ya kawo
MINISTAN Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya yi kira ga membobin ƙungiyar masu saka tallace-tallace a ...