Naɗin Ali Nuhu sabon matakin cigaba ne ga Kannywood da industirin fim a Nijeriya baki ɗaya – Sani Mu’azu
TSOHON Shugaban Haɗaɗɗiyar Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN) na ƙasa kuma fitaccen jarumi, Alhaji Sani Mu'azu (Makama), ya ...