Naɗa ni jakaden garin sinadarin girki na Zahir Spice Curry Powder da aka yi zai amfani Kannywood baki ɗaya, inji furodusa Abubakar Galadima
FITACCEN furodusa a Kannywood, Malam Abubakar Galadima, ya bayyana cewa naɗa shi jakaden garin sinadarin girki na Zahir Spice Curry ...