Bikin cika shekaru 64 da samun ‘yancin kai: Sauye-sauyen Tinubu na da nufin mayar da Nijeriya mai ƙarfin tattalin arziki – Minista
MINISTAN Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana cewa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu yana aiwatar ...