• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Saturday, July 26, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Zuma 2024: An fidda sunayen zakarun matakin ƙarshe na gasar bana

* Finafinan Hausa biyu ne a ciki

by IRO MAMMAN
December 5, 2024
in Labarai
0
Zuma 2024: An fidda sunayen zakarun matakin ƙarshe na gasar bana
0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

 

AN bayyana sunayen finafinai da mashirya fim waɗanda suka kai matakin ƙarshe a gasar gwarazan fim na Bikin Baje-kolin Finafinai na Zuma na Duniya (Zuma International Film Festival, ZUFF) ta shekarar 2024.

Finafinan da mashirya fim ɗin, waɗanda sun fito ne daga ƙasashe daban-daban na duniya, a cikin su za a fitar da zakarun gasar a ranar ƙarshe ta bikin, wato a yau ɗin nan.

Rukunonin sun haɗa na gwarzayen fim, jarumin jarumai, jarumar jarumai, katun, tsara fim, fim kan al’amari, sauti, darakta, tufafi, gajeren fim, fim na rawa da waƙa, fim da harshen gado, fim na ɗalibi, da fim na ƙasar waje.

An fara bikin a ranar 1 ga Disamba, kuma a daren yau za a kammala shi da ba da kyaututtukan gwarzantaka ga masu shirya fim.

Jerin finafinan da mashirya fim ɗin da rukunonin da suka fito su ne kamar haka:

NOMINEES FOR ZUMA INTERNATIONAL FILM FESTIVAL 2024

1. CARTOON/ANIMATION

a. Chosen

b. 3 Little Kungpoo

c. Orpheus and Eri

2. BEST DOCUMENTARY

a. Crossing Women – The Invisible Support of The Border

b. Harraga – Those Who burn their lives

b. Memories in the Cloud

3. BEST PICTURE

a. Kenneth Gyang ( This is Lagos).

b. Legend of the Vagabond Queen

c. Blackout

4. BEST CINEMATOGRAPHY

a. Paul Walman (This is Lagos)

b. Leo Purman (The Legend of the Vagabond Queen)

c. Ikechukwu Oku & Austin Kings (Blackout)

5. BEST SOUND

a. Pius Fatoke & Sadiq Adabayo (The Legend of the Vagabond Queen of Lagos)

b. Maurice Kings & Okechukwu Oku (Blackout)

c. Samuel Emmanuel (This is Lagos)

6. BEST COSTUME

a. Nyeduko Hannaha (Blackout)

b. Yahaya Muyiant & Victor Eniola (The Legend of the Vagabond Queenn of Lagos)

7. BEST ACTOR

a. Gabriel Afolanyan (This is Lagos)

b. Gideon Okeke (Blackout)

c. Bimbo Manuel (My Name is Misan)

8. BEST ACTRESS

a. Padita Agu (Blackout)

b. Laura Pepple (This is Lagos)

c. Uche Macauley (My Name is Misan)

9. BEST DIRECTOR

a. Kenneth Gyang (This is Lagos)

b. Okechukwu Oku (Blackout)

c. The Agbajowo Collectives (As As Elijah, Akinmuyiwa Bisola, Edukpo Tina, Matthew Cerf, Okechukwu Samuel, Ogungbamila Temitole (Legend of the Vagabond Queen)

10. BEST SHORT FILM

a. We Have Homeland

b. The Man Without a Face

c. Obodom

11. BEST MUSIC VIDEO

a. Crosstar Void

b. Help Me

c. Palapoo

12. BEST SKIT VIDEO

a. Serious and Lively

INDIGENOUS LANGUAGE FILMS

13. BEST YORUBA 

YORUBA (Feature):

a. Biire Biire

b. Olomi

c. Sababi

14. BEST IGBO

IGBO (Feature):

a. Nwanyi Abacha

15. BEST HAUSA

HAUSA (Feature):

a. Kaka

b. Tsayin Daka

16. BEST FOREIGN FILM

INDIGENOUS, FOREIGN (Short)

a. I am Not a Doll

17. BEST STUDENT FILM

a. Gal’te (from Iran)

b. Alone in the Room (from Israel)

c. So Long Mom (from China)

Loading

Tags: ZUFFZuma Film Festival
Previous Post

Za mu samo kuɗin da za a yi fim wanda ya kamata, inji Alkanawy

Next Post

Ɗimbin jama’a suka halarci jana’izar El-Mu’az wanda ya rasu sanadiyyar bugun zuciya

Related Posts

Labarai

Karya dokar liƙi: Kotu ta ɗaure G-Fresh da Hamisu Breaker tsawon wata biyar-biyar

July 24, 2025
‘Yan Kannywood sun kaɗu da rasuwar Abdoulfatah Omar
Labarai

‘Yan Kannywood sun kaɗu da rasuwar Abdoulfatah Omar

July 23, 2025
Allah ya yi wa mahaifiyar darakta Salisu Mu’azu rasuwa
Labarai

Allah ya yi wa mahaifiyar darakta Salisu Mu’azu rasuwa

July 17, 2025
Hukumar Shari’a da Hukumar Tace Finafinai za su haɗa gwiwa don tsaftace tarbiyya a Kano
Labarai

Hukumar Shari’a da Hukumar Tace Finafinai za su haɗa gwiwa don tsaftace tarbiyya a Kano

July 11, 2025
Jarumin Kannywood, Baba Ƙarami ya yi magana kan ganin sa da aka yi kan keken guragu 
Labarai

Jarumin Kannywood, Baba Ƙarami ya yi magana kan ganin sa da aka yi kan keken guragu 

July 10, 2025
Tsohuwar jarumar Kannywood, Halisa tana neman addu’a
Labarai

Tsohuwar jarumar Kannywood, Halisa tana neman addu’a

July 9, 2025
Next Post
Ɗimbin jama’a suka halarci jana’izar El-Mu’az wanda ya rasu sanadiyyar bugun zuciya

Ɗimbin jama'a suka halarci jana'izar El-Mu'az wanda ya rasu sanadiyyar bugun zuciya

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!