• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, May 5, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

2023: INEC ta lissafa abubuwa biyar da za a yi nazari cikin jerin sunayen masu rajistar zaɓe

by DAGA WAKILIN MU
November 17, 2022
in Nijeriya
0
0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

A TSARE-TSAREN ta na gudanar da sahihin zaɓe a 2023, Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta bayyana ta yi kira ga jama’a su yi nazarin jerin sunayen waɗanda ta yi wa rajistar zaɓe domin a tantance yaran da ba su kai shekaru 18 a cikin waɗanda su ka yi rajista ba.

Wannan bayani ya fito ne daga bakin Kakakin INEC, Festus Okoye, a wata tattaunawar da aka yi da shi a gidan talbijin na Channels, ranar Litinin.

Ya ce bai yiwuwa a ce babu wasu ‘yan kura-kurai a cikin jerin sunayen waɗanda aka yi wa rajista. “Dalili kenan INEC ke fitar da sunayen a liƙa a faɗin ƙasar nan, domin kowa ya je ya tantance.

Okoye ya ce akwai abubuwan dubawa muhimmai guda biyar, waɗanda wajibi ne duk wanda ya yi rajistar shaidar zaɓe, to ya je ya tantance sunan sa.

Bayanai biyar da Okoye ya lissafa sun haɗa da cewa, ya kamata jama’a su yi wa jerin sunayen rajistar duba na natsuwa, domin su tantance gano yaran da ba su kai shekara 18 ba, domin INEC ta cire su.

Haka kuma, duk wanda ya yi rajista zai je ya duba da kyau domin ya tabbatar an rubuta sunan sa daidai a rajistar.

Abu na gaba kuma a ya bakin Okoye, ya na da kyau duk wanda ya yi rajista, to ya je ya duba ya tabbatar ba a yi kuskure wajen rubuta duk wasu bayanan da su ka shafe shi ba.

Akwai kuma batun cewa duk wanda ya yi rajista zai je ya duba ya tabbatar cewa hoton sa da aka liƙa, sama bai kalli ƙasa ba.

Batu na biyar kuma shi ne kira ga jama’a su duba domin su taya INEC dubawa da nusasshe ta idan har yanzu akwai sunayen waɗanda su ka rigaya su ka mutu.

Okoye ya ce tuni dai a na ta ɓangaren, INEC ta tsame sunayen waɗanda su ka yi rajista sau biyu ko fiye da haka.

Ya ƙara da cewa sun bi sunayen dalla-dalla sun cire waɗanda su yi rajista sau biyu.

Loading

Tags: Festus OkoyeINECrajistar zaɓeZaɓen 2023
Previous Post

Abin da ya sa na zama mawaƙin siyasa – Bashir Ɗandago

Next Post

2023: INEC ta ce Ba za mu ƙi yin amfani da BVAS da IReV wajen tantancewa da tattara sakamakon zaɓe ba – INEC

Related Posts

Yadda CBN ke tallabe da tattalin arzikin Nijeriya, yayin sa farashin ɗanyen mai ke faɗuwar-‘yan-bori a kasuwa
Nijeriya

Yadda CBN ke tallabe da tattalin arzikin Nijeriya, yayin sa farashin ɗanyen mai ke faɗuwar-‘yan-bori a kasuwa

November 7, 2025
Shirin ƙarfafa jari: CBN ya shawarci bankuna marasa ƙarfi su haɗe ko su rage wa lasisin su geji
Nijeriya

Shirin ƙarfafa jari: CBN ya shawarci bankuna marasa ƙarfi su haɗe ko su rage wa lasisin su geji

November 2, 2025
Bankin CBN ya yunƙuro: Naira ta hana dala numfashi mai ƙarfi a ƙarshen Oktoba
Nijeriya

Bankin CBN ya yunƙuro: Naira ta hana dala numfashi mai ƙarfi a ƙarshen Oktoba

November 2, 2025
Bankin CBN ya ƙaryata ƙazafin sayar wa manyan dillalan mai dala biliyan 1.259 domin su shigo da fetur daga waje
Nijeriya

Bankin CBN ya ƙaryata ƙazafin sayar wa manyan dillalan mai dala biliyan 1.259 domin su shigo da fetur daga waje

October 29, 2025
Tinubu ya yi adalci ga dukkan yankunan Nijeriya – Ministan Yaɗa Labarai
Nijeriya

Tinubu ya yi adalci ga dukkan yankunan Nijeriya – Ministan Yaɗa Labarai

August 31, 2025
Nijeriya

Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar da Sababbin Cibiyoyin Maganin Ciwon Daji

July 24, 2025
Next Post
Farfesa Mahmood Yakubu

2023: INEC ta ce Ba za mu ƙi yin amfani da BVAS da IReV wajen tantancewa da tattara sakamakon zaɓe ba - INEC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!