• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, July 23, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Hotuna: An karrama ‘yan Kannywood da sauran jama’a a bikin ‘Henna Ball’ karo na 7

by DAGA ALI KANO
December 1, 2022
in Labarai
0
Shugabannin Tozali su na ba Rahama Sadau hatimin karramawar ta

Shugabannin Tozali su na ba Rahama Sadau hatimin karramawar ta

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

A RANAR Asabar, 26 ga Nuwamba, 2022, aka yi bikin shekara-shekara na ‘Henna Ball’ wanda mujallar Tozali ke shiryawa.

Wannan shi ne karo na bakwai na bikin wanda aka gudanar a katafaren gidan tarurruka ɗin nan na International Conference Centre da ke Abuja.

A taron, an karrama ‘yan Kannywood uku – Rahama Sadau, Umar M. Sheriff, Khairat Abdullahi da Maryam Bukar Hassan (Alhanislam) – da sauran masu sana’o’in fasaha da kuma manyan mutane daban-daban.

Ana ba Umar M. Sheriff hatimin karramawar sa

An kuma ƙaddamar da hawan tashar talbijin ta Tozali TV a kan satalayit ɗin DStv wanda shugaban hukumar tashar, Alhaji Sirjo, ya yi.

Haka kuma an nishaɗantu da waƙoƙin Musa Morell da nunin tufafin zamani.

Manyan baƙi sun haɗa da Hajiya Maryam Abacha, Hon. Yakubu Dogara, Dakta Aliyu Modibbo Umar, Hajiya Ummi El-Rufai, Dakta Zainab Shinkafi Bagudu, Dakta Yusuf Datti Baba-Ahmed, da sauran su.

Ana ba Khairat Abdullahi hatimin karramawar ta

Shugabar kamfanin mujallar Tozali da gidan talbijin na Tozali TV, Hajiya Maimuna Yaya Abubakar, ita ce ta jagoranci shirya bikin.

Taron ya burge mahalarta ƙwarai da gaske, kuma ya tafi bisa tsari gwanin ban-sha’awa.

Ga wasu hotunan bikin da mu ka samo daga shafin Tozali da ke Facebook.

Mahalarta taron
Hajiya Maryam Sani Abacha tare da shugabar Tozali, Barista Maimuna Yaya Abubakar, da mawaƙi Musa Morell
Tsohon Kakakin Majalisar Wakilai, Honorable Yakubu Dogara (a dama), ya na bayar da hatimin karramawa
Shugaban Hukumar Daraktocin kamfanin Tozali TV, Alhaji Sirjo, ya na gabatar da jawabi a taron
Ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour, Dakta Yusuf Datti Baba-Ahmed, a taron
Tsohon Ministan Gundumar Birnin Tarayya (FCT), Dakta Aliyu Modibbo Umar, a taron
Shugabar Tozali, Barista Maimuna Yaya Abubakar, tare da manyan baƙi
Mahalarta bikin Tozali

Loading

Tags: AlhanislamDSTVHenna BallkarramawaKhairat AbdullahiMaimuna Yaya AbubakarMaryam Bukar HassanMorellRahama SadauTozaliUmar M. SheriffYakubu DogaraYusuf Datti Baba-Ahmed
Previous Post

Hare-hare: Shugaban INEC ya lissafa asarar da aka yi, da hanyoyin samun mafita

Next Post

Shekara takwas na mulkin APC asara ce ga Nijeriya – Atiku

Related Posts

Allah ya yi wa mahaifiyar darakta Salisu Mu’azu rasuwa
Labarai

Allah ya yi wa mahaifiyar darakta Salisu Mu’azu rasuwa

July 17, 2025
Hukumar Shari’a da Hukumar Tace Finafinai za su haɗa gwiwa don tsaftace tarbiyya a Kano
Labarai

Hukumar Shari’a da Hukumar Tace Finafinai za su haɗa gwiwa don tsaftace tarbiyya a Kano

July 11, 2025
Jarumin Kannywood, Baba Ƙarami ya yi magana kan ganin sa da aka yi kan keken guragu 
Labarai

Jarumin Kannywood, Baba Ƙarami ya yi magana kan ganin sa da aka yi kan keken guragu 

July 10, 2025
Tsohuwar jarumar Kannywood, Halisa tana neman addu’a
Labarai

Tsohuwar jarumar Kannywood, Halisa tana neman addu’a

July 9, 2025
Mawaƙin Manzon Allah, Abdullahi Ɗan Gano ya rasu
Labarai

Mawaƙin Manzon Allah, Abdullahi Ɗan Gano ya rasu

July 7, 2025
MOPPAN ta yi wa al’ummar Kano ta’aziyyar Aminu Ɗantata 
Labarai

MOPPAN ta yi wa al’ummar Kano ta’aziyyar Aminu Ɗantata 

June 29, 2025
Next Post
Atiku Abubakar ya na jawabi ga dandazon magoya bayan sa a taron PDP a Akure

Shekara takwas na mulkin APC asara ce ga Nijeriya - Atiku

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!