• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Monday, June 30, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Jarumin Kannywood Jamilu Ibrahim ya samu haihuwa ta 5, jaruma Asma’u Sani ta samu ƙarin jika

by DAGA MUKHTAR YAKUBU
August 25, 2023
in Ranar Murna
0
Jamilu, Sumayya da Asma'u rungume da Hannatu a ranar suna

Jamilu, Sumayya da Asma'u rungume da Hannatu a ranar suna

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

ALLAH ya albarkaci jarumin Kannywood Jamilu Ibrahim (Home Alone) da samun ƙaruwar ‘ya mace wadda matar sa Sumayya ta haifa masa a ranar Alhamis 17 ga Agusta.

A jiya Alhamis, 24 ga Agusta, 2023 aka yi taron raɗin sunan jaririyar inda aka raɗa mata suna Hannatu. 

Sumayya ‘ya ce ga fitacciyar jarumar Kannywood, Hajiya Asma’u Sani.

Jamilu Ibrahim da Sumayya tare da ‘yan’uwan su a wajen bikin sunan Hannatu

Ɗimbin ‘yan’uwa da abokan arziki da dama sun halarci taron bikin.

Wannan dai ita ce haihuwa ta biyar da Sumayya ta yi tun daga farkon auren su da Jamilu Ibrahim; su na da ‘ya’ya maza uku da mata biyu. Yanzu jikokin Asma’u sun zama su biyar kenan.

Allah ya sanya albarka a rayuwar su, amin.

Jamilu da Sumayya da ‘ya’yan su tare da tsohuwar jaruma Ruƙayya Umar Santa (Dawayya) a lokacin bikin sunan
A’isha ‘yar Asma’u Sani riƙe da Hannatu

Loading

Previous Post

Marubuciya Hadiza Salisu Sharif ta rasu

Next Post

Kwamishinan Shari’a ya raba faɗan hukumomi a Kano

Related Posts

Al-Ameen, Haidar na shirin Daɗin Kowa, ya zama angon Walida
Ranar Murna

Al-Ameen, Haidar na shirin Daɗin Kowa, ya zama angon Walida

June 29, 2025
Haihuwa ta 14: Mawaƙi Abubakar Yarima ya samu Muhammad Sani
Ranar Murna

Haihuwa ta 14: Mawaƙi Abubakar Yarima ya samu Muhammad Sani

June 19, 2025
Jarumin Kannywood, Abdul M. Shareef zai auri jaruma Maryam Malika
Labarai

Jarumin Kannywood, Abdul M. Shareef zai auri jaruma Maryam Malika

June 12, 2025
An ɗaura auren darakta a Kannywood, Al-Amin Ciroma da ‘yar’uwar sa Sharifatu
Ranar Murna

An ɗaura auren darakta a Kannywood, Al-Amin Ciroma da ‘yar’uwar sa Sharifatu

May 2, 2025
Ƙarshen tika-tika, tik! A’ishatulhumaira ta zama matar Rarara ta huɗu
Ranar Murna

Ƙarshen tika-tika, tik! A’ishatulhumaira ta zama matar Rarara ta huɗu

April 25, 2025
Darakta Al-Amin Ciroma zai yi amarya a watan gobe, shekaru biyu bayan mutuwar auren sa da Wasila Isma’il 
Ranar Murna

Darakta Al-Amin Ciroma zai yi amarya a watan gobe, shekaru biyu bayan mutuwar auren sa da Wasila Isma’il 

April 20, 2025
Next Post
Kwamishinan Shari'a (a tsakiya) ya na sasanta shugabannin hukumomin

Kwamishinan Shari'a ya raba faɗan hukumomi a Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!