• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, August 11, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

An ɗaura auren darakta a Kannywood, Al-Amin Ciroma da ‘yar’uwar sa Sharifatu

by ALI KANO
May 2, 2025
in Ranar Murna
0
An ɗaura auren darakta a Kannywood, Al-Amin Ciroma da ‘yar’uwar sa Sharifatu

Ango Al-Amin Ciroma da amarya Sharifatu Aliyu Buji jim kaɗan bayan ɗaurin auren su

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

A YAU Juma’a aka ɗaura auren darakta kuma jarumi a Kannywood, Malam Al-Amin Ciroma, da sahibar sa, Malama Sharifatu Aliyu Buji.

An ɗaura auren a fadar Arɗon Mayo Faram da ke Ƙaramar Hukumar Mayo Belwa, Jihar Adamawa, jim kaɗan bayan an gama sallar Juma’a, a kan sadaki N200,000 wanda angon ya biya lakadan.

Mayo Faram nan ne garin su Al-Amin Ciroma, kuma shi ne Talban garin.

A zantawar sa da mujallar Fim, Ciroma ya ce babu wani ɗan Kannywood da ya samu halartar ɗaurin auren saboda nisa, amma da yawa sun kira shi sun ba da uzuri tare da yi masa fatar alheri.

Ana ɗaura auren Al-Amin da Sharifatu

An ɗaura auren Al-Amin da Sharifatu ne shekaru biyu cur bayan mutuwar auren sa da fitacciyar jarumar Kannywood, Wasila Isma’il.

Shi da Wasila suna da ‘ya’ya biyar a tsakanin su – mata uku, maza biyu – amma ɗaya ya rasu.

Allah ya ba da zaman lafiya da ƙaruwar arziki a wannan sabon auren, amin.

Amarya Sharifatu da ango Al-Amin jim kaɗan bayan ɗaurin auren su

Loading

Previous Post

Aikin gina tashar jirgin ƙasa a Kano yana ci gaba gadan-gadan

Next Post

Ma’aikatar Yaɗa Labarai ta fara bitar ayyuka na tsakiyar wa’adi

Related Posts

An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5
Ranar Murna

An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5

July 15, 2026
Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu
Ranar Murna

Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu

July 12, 2026
Mawaƙi Sa’eed Ja’afar ya samu ƙaruwa da ‘ya mace
Ranar Murna

Mawaƙi Sa’eed Ja’afar ya samu ƙaruwa da ‘ya mace

July 6, 2026
Furodusa Alhaji Sheshe da Khairiyyah sun zama ɗaya
Ranar Murna

Furodusa Alhaji Sheshe da Khairiyyah sun zama ɗaya

July 4, 2026
Abokai sun shirya yin walima don taya jarumin Kannywood AS Bello murnar zama Farfesa
Ranar Murna

Abokai sun shirya yin walima don taya jarumin Kannywood AS Bello murnar zama Farfesa

July 2, 2026
Furodusan Kannywood Alhaji Sheshe zai angwance ranar Asabar
Ranar Murna

Furodusan Kannywood Alhaji Sheshe zai angwance ranar Asabar

June 29, 2026
Next Post
Ma’aikatar Yaɗa Labarai ta fara bitar ayyuka na tsakiyar wa’adi

Ma’aikatar Yaɗa Labarai ta fara bitar ayyuka na tsakiyar wa’adi

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!